Taskar Amsoshi(MPANGILIO WA KIMAUDHUI:قیام های قبل از ظهور)
-
Ta yaya za a iya fassara da tawilin hadisin da ya zo daga Imam Sadik (a.s) wanda yake nuna cewa duk wata fitowar fafatawa, tun kafin lokacin bayyanar Imamul Hujjah (ajjalal lahu ta’ala farajahush sharif) sababi ne na bala’i da wahalarwa ga Imamai da yan Shi’a. ta yanda wannan hadisin zai dace da juyin yuya hali na Musulunci (fito na fiton da ya kai ga kafa jamhuriyar musuluci a Iran).
17865 2012/07/25 Dirayar HadisiDa farko dai: Hakika wadannan gungun ruwayoyin, ko dai sun zo ne a saboda ( Takiyya ) , ko kuma don wani lokaci ne na musamman, wanda babu wani amfani, ko tasiri, na yin juyin juya hali ta yin amfan