Taskar Amsoshi(MPANGILIO WA KIMAUDHUI:عرفان نظری)
-
Yaya nau’ikan shiga jiki da hadewa a mahangar irfani, da kalam da hikimar muslunci suke?
7532 2019/06/16 اصطلاحاتBayani kan menene hulul shiga jiki da ittihadi hadewa hulul a harshen larabci ya samo asali daga kalmar halla da ma anar sauka [ 1 ] amma Kalmar ittihad ita kuma tana da ma anar abubuwa biyu su hade s
-
Shin matsayin Imamai ya fi na Annabawa?
12611 2017/05/20 Dirayar HadisiRuwayoyi masu yawa sun nuna fifikon matsayin ilimin Imamai a.s a kan Annabawa dalili kan wannan maganar shi ne kadaitakar haske da kadaitakar badinin Imamai a.s tare da Manzon Allah s.a.w saboda shi
-
Menene dalilin fifikon Imaman Shi\'a kan sauran annabwa baki Daya banda Manzo mafi girma Muhammad (s.a.w)?
6252 2017/05/20 دانش، مقام و توانایی های معصومانYa zo a cikin koyarwar addininmu cewa ba za a samu wani daga cikin magabatan Annabawa da wasiyyai a.s da waliyyai r.a wanda zai fi Imam Ali a.s matsayi ba sai dai matsayin Annabta amma ta wani Bangare
-
Saboda Allah madaukaki ya fada a hadisin kudsi cewa: duk wanda na kashe shi, to ni ne diyyarsa?
15613 2012/07/25 Irfanin NazariBayanin da aka ambata shi wani bangare ne na hadisin kudsi da aka sani da ya zo kamar haka: Duk wanda ya neme ni zai same ni, wnadaya same ni ya san ni, wanda kuwa ya san ni ya so ni, wanda ya so ya y