Taskar Amsoshi(MPANGILIO WA KIMAUDHUI:بزرگان)
-
Wanene Salmanul Farisi kuma saboda me wasu suka hakaito shi a matsayin marubucin Kur\'ani kuma suka ce shi ne wanda ya zo da shi?
10522 2018/07/07 Sirar ManyaSalman mutumin Iran ne bafarishe wanda ke da dabi a ta neman gaskiya ya tafiye - tafiye wajen neman addinin gaskiya kuma ya gwada addinai daban daban har zuwa lokacin da daga karshe ya karbi addinin m
-
DOMME AKE WA KA’ABA RIGA DA YADI MAI BAKIN LAUNI KAWAI?
11207 2012/07/26 Sirar ManyaAna kiran wannan bakin kyalle da ake rufe Ka aba da shi a wannan zamani da suna suturar Ka aba ko rigar Ka aba. A wannan zamani ne ake wa Ka aba rika da bakin yadi, da aka yi masa zayyanar ayoyin Kur
-
WADAN NE BAITOCI NE ABBAS YAKE RERAWA A LOKACIN DA YA ZO DIBAN RUWA?
10854 2012/07/26 Sirar ManyaMayaka yayin mubaraza a zamanin da su kan yi amfani da wani zaurance ( don shaida juna ko ba da sako a tsakaninsu ) don haka su kan rera baitotocin waka don samar da karfin gwiwa ga mutanensu da rauna