Taskar Amsoshi(MPANGILIO WA KIMAUDHUI:14 معصوم)
-
Wadanne Ne Mafi Mihammancin Hakkokin Zamantakewa A Matakin Kasa Da na Jaha A Mahangar Imam Ali (a.s)?
4389 2019/10/09 روایات و دعاهای برجای مانده
-
Ku Yi Mana Bayanin Rayuwar Manzon Muhammad (s.a.w) A Takaice?
4576 2019/10/09 پیامبر اکرم ص
-
Me ake nufi da akwati wadda aka fada cikin hadisin ghadir da Manzo (s.a.w) ya ce a bawa imam Ali (a.s)?
6419 2019/06/15 Dirayar HadisiLafazin akwati yazo cikin wani bangaren hadisi da mai littafin bihar ya rawaito hakan yazo cikin fadinsa madaukakin sarki hakika alamar mulkinsa ita ce akwati da zai zo muku dashi acikinsa akwai nutsu
-
An samu ruwaya ginanniya kan cewa Allah (s.w.t) ya haramtawa yayan Fatima shiga wuta, ina rokon a warware min wannan Magana
5597 2019/06/15 Dirayar HadisiWannan ruwaya an rawaitota daga litattafan Shi a da na sunna ana kuma ganinta daga ingantattu sabida yawan rawaitatta da aka yi da kuma litattafan da tazo daga ciki saidai yadda ake ganin yanayin da t
-
Shin gaske ne Manzo (s.a.w) ya ce: da mutane sun san wasu daga karamomin Ali (a.s) da sun kafircewa Allah, sun kira Ali (a.s) Allah
5574 2019/06/15 Dirayar HadisiBamu samu wannan hadisi cikin manya manyan litattafai ba kamar yadda tambaya ta nuna saida akwai hadisai da dama da sukayi Magana mai kama da wannan cikin Litattafanmu bari mu zabi wani da yazo cikin
-
La’anar da ke cikin ziyarar ashura ta hada da dan yazeed wanda yake mutum na gari, me yasa kuke cewa ziyarar ashura ingantacciya ce?
5807 2019/06/15 Dirayar Hadisiyazo cikin ziyara ashura la anar ba ni umayya wadda ta hada har da dan yazeed an samu wasu daga mutane na gani cewa dan yazeed da wasu da yawa daga banu umaiyya mutanene na gari sabida wasu daga hidim
-
Mene ne manufar Annabi (s.a.w) da ya ce: “Bai kamata a yi jayayya a gabana ba” abin da ya fada bayan yin jayayya a tsakanin sahabbai dom me ya nemi takarda? .
5286 2019/06/15 Sirar Ma'asumaiWannan zancen yanki ne daga cikin hadisin kawo tawada da alkami ko takarda wadda sassa biyu suka ruwaito Shi a da Sunna a ruwayoyi daba-daban masu yawa; A wannan ruwayar akwai nuni ga abinda wasu saha
-
Shin annabi yana sada zumunci ga abulahabi?
13023 2019/06/15 Sirar Ma'asumaiDuk wani aiki da kan karfafa alaka tsakanin yan uwa na jini a na kiransa sada zumunci. Musulunci ya baiwa sada zumunci matukar mahimmanci sosai ta yadda ya hana katse shi ko ga kafuri ne. Sai fa in ka
-
idan mala’iku ne zasu taimaki imam mahdi (aj) su agaza, to dom me zai faku ba zai bayyana ba?
5880 2019/06/15 Sirar Ma'asumaiGame da bada amsar tambayar tilas mu lura da abubuwa biyu: Nafarko: Taimako na Ubangiji yana da sharuda na musamman. Idan sharudan basu kamalla ba to taikakon ba zai samu ba. Misali sharudan sun kamm
-
don me ake kiran annabi Muhammad (s.a.w) amintacce?
5605 2019/06/12 تاريخ بزرگانAmintacce shi ne kishiyan mayaudari watau ana nufin mutumin da ba ya yaudarar jama a kuma kowa ya natsu da shi ya dogara da shi bisa kyawun dabi unsa. Idan muka waiga zuwa ga halayen Annabi s.a.w ta m
-
Shin Ammar Dan Yasir ya temaka wa Imam Ali (a.s) kan lamarin da ya faru a SaKifa ko kuwa?
4024 2018/11/04 سقیفه بنی ساعدهMutane da dama sun tafi kan cewa Imam Ali shi ne shugabansu amma yanayin yanda suke yi masa biyayya kuma suka sallam masa ya banbanta babu tantama tun a farko Ammar ya kasance matemaki kuma mabiyu wan
-
Kasantuwar ya zo cikin hadisi cewa Sayyida Fatima (a.s) a wata rana bayan wafatin Manzon Allah (s.a.w) ta yi shaukin ganin Salmanul farisi sannan Fatima (a.s) lokacin haduwar ta da Salmanu ta sanya gajerun kaya, yaya za a iya fuskantar da wannan hadisi?
12733 2018/07/07 Dirayar HadisiKasancewar Sayyida Fatima a.s ta yi shaukin ganin Salmanul Farisi hakan ba shi da wata matsala da ma asumancinta saboda da za ka lura da farkon hadisin da ma karshensa zaka fuskanci cewa wannan haduwa
-
Shin zai yiwu ai mana bayanin tafsirin suratu kausar?
14393 2017/06/17 TafsiriSuratu kausar sura ce da take da ayoyi guda uku abin da ya fi shahara gun malamai shi ne an sauke ta a garin makka; sannan dalilin saukar ta shi ne yayewa manzon rahama s.a.w damuwar da yake ciki saka
-
Idan Manzo (s.a.w) ya la’anci daya daga cikin musulmai ya kore shi daga rahama shi wannan la’anar daga karshe za ta canja ta zama kyakkyawan aiki kuma sakamako na gari ga wadanda aka la’anta?
4524 2017/05/21 Dirayar HadisiA cikin wasu daga cikin jigon litattafan Ahlussunna akwai wasu ruwayoyi kan wannan lamari wadanda suka doru kan wasu dalilan da ba za su zama karbabbu ba: An rawaito Manzon Allah s.a.w Ya Allah
-
shin ahalissunna sun canzama ayoyin gadir da zuka zo a cikin kur'ani wuri?
14674 2012/11/21 Tsohon KalamMafiya yawa na masu fassarar kur ani daga bangaren sunna da shi a, sun tafi akan cewa; الیوم یئس الذین jimlace wadda tazo tsakanin aya ta ukku ta suratul ma ida dan haka acin ilimin nahawu bata da muh
-
Idan wasiyyin Annabi tsira da amincin Allah su kara tabbata a gare shi an san shi tun farko, to me ya sa Annabi rataya mas'alar wasiyya da mas'alar amsawar su da amsa kiran Annabi?
13778 2012/09/16 Tsohon KalamMatafiyar shi a game da abin da ya shafi Imama taken rairayu a matsayin cewa mukami ne kuma baiwace ta Allah Allah madaukakin sarki Manzon Allah tsira da amincin Allah su kara tabbata a gare shi ne ka
-
Don me ya sa Imam Ali (a.s) ya sanya wa ‘ya’yansa sunayen halifofin da suka gabace shi, tare da kuwa sabawarsa da kin sa gare su?
12538 2012/08/27 Tsohon KalamIdan muka koma wa tarihi da littattafansa zamu ga cewa Abubakar dan Ali dan Laila yar Mas ud assakafi, da Umar dan Ali dan Ummu habib, da Usman dan Ali dan ummul Banin ( s ) , dukkansu ya yan Imam Ali
-
A wace huduba amir ya yi maganar maganar danniyar da aka yi masa a halifanci har sau uku da danganen hukuncin zuciyarsa?
11704 2012/07/26 Dirayar HadisiAmir ya bayyana tare da bayani wannan cikin huduba ta uku a nahj da aka sani da shakshakiyya, kamar yadda ya zo daga cikinta amma wAllah ( SW ) i ya sanyata inda a karshe yake cewa faufaufau ( haihata
-
Shin hadisin da ke cewa “duk wanda ya mutu ba shi da bai’ar imamin zamaninsa (Imaminsa) ya yi mutuwar jahiliyya” daga manzo (s.a.w) yake kuwa?
8891 2012/07/26 Tsohon KalamBai a na da bangarori biyu, mai bai a ( sauran mutane ) da wanda ake yi wa bai ar ( wato su ne manzo ( s.a.w ) da imamai ( a.s ) ) . Tare da cewar manzo ( s.a.w ) shi ne hujja kuma shugaba, don haka s
-
Shin ruwayar tashi daga Iran a karshen zamani abin la’akari ce (akwai kuwa)
8418 2012/07/26 Dirayar HadisiDuk litattafan Shi a da sunna sun hadu kan cewa bayyanar imam mahdy ( AF ) wata saura zata share fagen zuwansa ( bayyanarsa ) zai zama ma abocin bakaken tutoci a wannan saura su ne masu shimfide alama
-
An samu hadisi daga imam Ali(a.s) cikin littafin anwarul mush’a’een, da ya yi magana game da masallacin jamkaran da dutsen khidr, shin wannan ruwaya ingantacciya ce da za a iya gasgata ta kuma za’aiya sata cikin mu’ujizozin Imam Ali (a.s)?
13443 2012/07/26 Dirayar HadisiBama musun yiyuwar wannan ruwaya kai tsaye sai dai wannan ruwaya ba a cika samunta ba sai a litattafan da suka yi nisan zango da zamanin amirul muminin ( a.s ) nisanda mafi karanci shi ne shekara dubu
-
SHIN CUTAR DA NANA FADIMA ZAHARA’A (a.s) SHI YA SA TA YI WASICIN RAKATA DA JANA’IZARTA DA DADDARE, BATARE DA AN SANAR DA JAMA’A BA ?
10089 2012/07/26 Sirar Ma'asumaiBabgare biyu; Shi a da Sunna duka sun ruwaito cewa hakika Zahra a ( a.s ) ta fuskanci cutarwa bayan wafatin Babanta ( s.a.w ) , da hakan ya fusatar da ita. Haka nan ya zo a ruwayoyi cewa ta yi wasiya
-
SHIN YA HALASTA A RADA WA JARIRI SUNA MUHAMMADU YA’ASIN (YASIN) ?
9573 2012/07/26 Sirar Ma'asumaiDangane da rada sunan ( Ya asin ) akwai zantuka da aka ruwaito da ke nuna rashin yardar Imamai ( a.s ) , game da amfani da sunan ga mutane. Kan hakan za mu iya kawo ruwayar da Imam Sadik ( a.s ) , ya
-
MENENE ISNADIN TSINUWA DARI DA GAISUW DARI A ZIYARAR ASHURA?
11537 2012/07/26 Sirar Ma'asumaiDangane da yadda ake karanta ziyarar Ashura ga wanda baya da lokacin karanta gaisuwa ko tsinuwa daya-bayan-daya, to zai iya karanta ziyarar ta wata fuska kuma ya samu ladan. An ruwaito daga Imam Hadi
-
WADAN NE BAITOCI NE ABBAS YAKE RERAWA A LOKACIN DA YA ZO DIBAN RUWA?
10964 2012/07/26 Sirar ManyaMayaka yayin mubaraza a zamanin da su kan yi amfani da wani zaurance ( don shaida juna ko ba da sako a tsakaninsu ) don haka su kan rera baitotocin waka don samar da karfin gwiwa ga mutanensu da rauna
-
Ta yaya za a iya fassara da tawilin hadisin da ya zo daga Imam Sadik (a.s) wanda yake nuna cewa duk wata fitowar fafatawa, tun kafin lokacin bayyanar Imamul Hujjah (ajjalal lahu ta’ala farajahush sharif) sababi ne na bala’i da wahalarwa ga Imamai da yan Shi’a. ta yanda wannan hadisin zai dace da juyin yuya hali na Musulunci (fito na fiton da ya kai ga kafa jamhuriyar musuluci a Iran).
17864 2012/07/25 Dirayar HadisiDa farko dai: Hakika wadannan gungun ruwayoyin, ko dai sun zo ne a saboda ( Takiyya ) , ko kuma don wani lokaci ne na musamman, wanda babu wani amfani, ko tasiri, na yin juyin juya hali ta yin amfan
-
Duk da yawan hadisai wadanda aka ruwaito daga Imaman nan biyu wato Imamul Bakir da Imamus Sadik (a.s). amma duk da haka ba a rubuta su cikin littafi guda daya mai cin gashin kansa ba?
14888 2012/07/25 Dirayar HadisiIdan muka yi duba a nutse, a kan irin lokutan da wadancan Imamai guda biyu ( a.s ) suka yi rayuwar su, za a fahimci dalilin da zai sa zai yi wuya a samu daman rubuta hadisansu cikin wani littafi na mu
-
mu mun yi imanin cewa dole ne ma’asumi ya zamanto ya baranta daga duk wani nakasu na zahiri da na boye. Bisa la’akari da haka shin hadisan da ke magana a kan gajertar Imam Ali (a.s) sun kuwa inganta?
9217 2012/07/25 تاريخ بزرگانDomin mu yi bayyanin madu in, zamu yi zance kan mas alar ta bangare uku: Shin abin da aka ruwaito dangane da gajertar Imam Ali ( a.s ) haka ne ko ba haka ba? Idan har ya ingata shin gajerta a
-
Me ya sa ‘ya’yan imamu Husain suka girmi ‘ya’yan imamu Hasan (a.s)?
6474 2012/07/25 تاريخ بزرگانWannan ba wani abin mamaki ba ne, domin ba wata hujja ta al ada da ta hankali da ta hana ya yan kani su girmi ya yan wa, mussam idan ya zamana tazara tsakanin yan uwa biyun ba mai yawa ba ce kamar yad
-
shin Imamul hujja a tsibirin bamuda yake zaune?
15431 2012/07/25 تاريخ بزرگانDalilin da ya sa wasu mutane suka yi ammanar cewa Tsibirin Bamuda shi ne mazaunar Imamu Mahdi ( a.s ) , gani suke Tsibirin Bamuda shi ne Jazijrayul Khadra a . Bisa kaddara cewa Jaziratuk Khadra a ita
-
Na karanta a cikin nahjul balaga cewa Imam Ali (akwai sanda ya taba ce wa wani bakawarije “kai wawulo” ma’ana maras hakora! Shin ya kyautu wannan tozartawa ta fito daga amirul muminin?.
13741 2012/07/25 تاريخ بزرگانKa iya samun wani mutum yana kokarin cin mutuncin wani da yake adawa da shi ko ta hanyar bata masa rai da tsawa da tada hankali. To shi Musulunci yana ba da damar ramuwa, watau ramuwar gayya . Sai dai
-
Me ake nufi da Kalmar Rayuka, wadda ta zo a cikin Ziyarar Ashura? “Aminci ya Tabbata a gare ka ya Baban Abdullah da Rayukan da suka Sauka a Farfajiyarka”
13288 2012/07/24 Dirayar HadisiAbin da ake nufi da Kalmar Rawukan da suka sauka a Farfajiyarka su ne Shahidai, wadanda suka yi Shahada tare da Shugaban Shahidai ( A.s ) a Filin Karbala. Wadannan su ne Dalilan da suke Tabbatar da
-
shin labarin da ake cewa annabi ba ya barci har sai ya dora kansa a kan kirjin fatima ya inganta?
52367 2012/07/24 Dirayar Hadisikafin mu Amsa wannan tambayar yana da kyau a san cewa, su ruwayoyi gaba dayansu, za a iya kasa su kashi biyu, kashi na farko, anace musu ingantattu masu karfi Akwai kuma wani kashin na ruwayoyi, wadan
-
Mece ce alamomin bayyanar Imam Mahadi (a.s)?
26943 2012/07/24 Sabon KalamBahasi kan alamomin bayyanar Imam Mahadi ( a.s ) yana daga bahasosi masu zurfi da wuya ta wata fuska wacce tana bukatar karanta dukkan ruwayoyin da suka zo game da haka, sai dai abin da aka fahimta da
-
Ta fuskacin abin da ya zo a tarihi akwai bayanin faduwar hukumomi da dauloli wata rana, to shin wannan dokar tarihin ta shafi hukumar Imam mahadi (a.s) ko kuwa?
8140 2012/07/24 Sabon KalamWannan lamarin ba zai yiwu ba ga hukumar duniya ta Imam Mahadi ( a.s ) saboda dalilin faduwar wadancan hukumomin yana komawa zuwa ga zaluncin wadannan hukumomin ko kaucewarsu ga asasin adalci, ko kuma