Taskar Amsoshi(MPANGILIO WA KIMAUDHUI:کلام قدیم)
-
Da”awar shi”a kan riddar sahabban mazon Allah {s.a.aw} bayan wafatinsa da wacce ma”ana sahabban su ka yi riddar? Shin wannan da”awa za ta iya karbuwa kuwa?.
11612 2014/01/27 Tsohon Kalamsamuwar karkata daga nau in bidi a da ridda tsakankanin sashen sahabban manzon Allah { s.a.w } bayan wafatinsa. Na farko: daga mahangar littafai na tushe na al ummar musulmi faruwar hakan wani abu ne
-
shin ahalissunna sun canzama ayoyin gadir da zuka zo a cikin kur'ani wuri?
14674 2012/11/21 Tsohon KalamMafiya yawa na masu fassarar kur ani daga bangaren sunna da shi a, sun tafi akan cewa; الیوم یئس الذین jimlace wadda tazo tsakanin aya ta ukku ta suratul ma ida dan haka acin ilimin nahawu bata da muh
-
menene abin sha mai tsarkakewa?
17406 2012/09/16 Tsohon KalamAshsharab abin nufi duk abin sha Addahiru abin nufi mai tsaki mai tsarkakewa wannan kalma an yi amfani da ita a cikin ayoyi daban-daban a gidan aljanna ana samun abin sha mai tsarki mai dadi iri-iri m
-
Idan wasiyyin Annabi tsira da amincin Allah su kara tabbata a gare shi an san shi tun farko, to me ya sa Annabi rataya mas'alar wasiyya da mas'alar amsawar su da amsa kiran Annabi?
13778 2012/09/16 Tsohon KalamMatafiyar shi a game da abin da ya shafi Imama taken rairayu a matsayin cewa mukami ne kuma baiwace ta Allah Allah madaukakin sarki Manzon Allah tsira da amincin Allah su kara tabbata a gare shi ne ka
-
Mana neman a fassara mana wannan ayar mai albarka:
(لا إكراه فى الدين قد تبين الرشد من الغي...))
Tare da bayanin tafsirai daban-daban na ita ayar.
22573 2012/09/16 Tsohon KalamIdan muka dubi tafsirin da aka kawo dangane da ayar nan mai albarka zamu iya qididdige tafsirin a cikin maganganu guda biyar, ingantacciyar maganar tana xauke da saqo wanda ya game kowa da kowa har ma
-
Me yasa Allah bai nufin shiryar da mutane gaba daya ba, kuma kowa ya sami alheri?
12263 2012/09/16 Tsohon KalamTabbas abin da aka gano a cikin wannan ayar ta 13 cikin Suratul Sujada mai albarka cewa Allah bai so mutane gaba dayansu su sami shiriya ba, wannan maganar ba haka ba ce, hakika abin sabanin haka ne d
-
Shin mutum na da zabi? Yaya iyakar zabin sa yake?
9989 2012/09/16 Tsohon KalamSau da yawa mukan sami kawunan mu baki a rayiwa kuma makadaita, sai ka ga mun samu kan mu a hanyar da ba makawa dole sai mun tafi a kanta, wannan ita ce tabbatacciyar hanyar rayuwar mu ta tuntuni, kum
-
Don me ya sa Imam Ali (a.s) ya sanya wa ‘ya’yansa sunayen halifofin da suka gabace shi, tare da kuwa sabawarsa da kin sa gare su?
12538 2012/08/27 Tsohon KalamIdan muka koma wa tarihi da littattafansa zamu ga cewa Abubakar dan Ali dan Laila yar Mas ud assakafi, da Umar dan Ali dan Ummu habib, da Usman dan Ali dan ummul Banin ( s ) , dukkansu ya yan Imam Ali
-
Shin hadisin da ke cewa “duk wanda ya mutu ba shi da bai’ar imamin zamaninsa (Imaminsa) ya yi mutuwar jahiliyya” daga manzo (s.a.w) yake kuwa?
8891 2012/07/26 Tsohon KalamBai a na da bangarori biyu, mai bai a ( sauran mutane ) da wanda ake yi wa bai ar ( wato su ne manzo ( s.a.w ) da imamai ( a.s ) ) . Tare da cewar manzo ( s.a.w ) shi ne hujja kuma shugaba, don haka s
-
me ake nufi da duniyar zarra
9730 2012/07/26 Tsohon KalamDuniyar zarra ko kuma duniyar alkawari, na nufin wani lokaci ko wata marhala ko mahalli ko kuma wata duniya ce wacce Allah ta ala ya fitar da rayukan dukkanin mutane daga cikin tsatson Annabi Adam ( a
-
Me zancen Allah Madaukaki yake nufi da cewa: “Yayin da za a tayar da dabbobi”? To shin za a taro dabbobi ne domin a yi musu tambaya?
12443 2012/07/25 Tsohon KalamMa anar tayarwa a luga da kuma a ma ana ta shari a: A ma ana ta luga taro yana nufin a tattara abu waje daya, amma a yaren shari a, yana nufin Allah zai tattara halittu domin ya yi musu tambaya su ba
-
Saboda me aka halicci Iblis (shaidan) da wuta?
15889 2012/07/25 Tsohon KalamTabbas Allah mai tsarki da daukaka mai hikima ne ta kowace fuska, sannan dukkanin ayyukansa ya yi su ne bisa asasi na hikima ta karshe, to doron wannan asasi dukkanin samammu Allah ya halicce su ne a
-
mene ne hadafin halittar dan Adam
17080 2012/07/25 Tsohon KalamAllah madaukaki shi kansa samuwa ce da ba ta da iya ka ta ko wane bangare kuma y atattara dukkanin wani nau I na kamala kuma samar da halittu tana nufin koraro da baiwa da ni ima kuma hakika allah mad
-
Mene ne ra’ayinku dangane da wilayar imamai ma’asumai (a.s) a kan mumini?
7091 2012/07/25 Tsohon KalamDAGA AYATULLAHI MUKARIMUSH SHiRAZY ( MZ ) E imamai ma asumai ( a.s ) suna da wilayar da Allah ( s.w.t ) ya sanya musu da wacce shari a ta sanya musu duk gaba daya a kan muminai ; sai dai cewa ita
-
Wasu kungiyoyi ne Addinin musulunci yake umartan a yake su kuma wasu kungiyoyi ne, yake umartan ayake su har sai sun musulunta, ko su ba da jiziya.
13967 2012/07/25 Tsohon KalamAdinin musulunci shi ne cikamakin addinan sama na Allah, bai kebanta ga wasu mutane kawai banda wasu ba, ko ga wani lokaci banda wani ba, sai dai shi musulunci ya zo ne ga dukkan mutane gaba daya, Kum
-
Idan addinin kiristanci na yanzu bata ne, kuma Allah yana daukan su ne a kafirai, To, shin me yasa yake warkar da su, kuma yake kula da su?
11876 2012/07/25 Tsohon KalamA game da zamowar Allah yana warkar da marasa lafiya na kiristoci kuma yana lura da su, wanna yana samuwa ne a dalilin kwararowar ni imarsa ta gaba daya, da tausayinsa, wanda ya shafi dukkan mutane, d
-
Shin halittar Annabi Isa (a. s) ba tare da Uba ba, ba za a kidaya shi a matsayin abu ne mai babbar kima ba, kuma fifiko ne? to idan haka al'amarin yake, me yasa wannan fifikon bai samu ba ga mafi daukakar halittu ba, wato Manzon mafi girma, Annabi Muhammad sallal lahu alaihi wa alihi wa sallam. ?
48868 2012/07/25 Tsohon KalamDuk da yake Annabin Musulunci wanda shi ya fi girma, shi ne mafificin Annabawa, kuma mafi daukakar daraja, to amma wannan Hususiyar tasa ( wato girman da ya kebantu da ita ) bai zamo wajibi ya zamo do
-
Macece alakar dake tsakanin imamanci da tauhidi? a cikin hadisin silsila ta zinare?
14377 2012/07/25 Tsohon KalamDaga cikin abin da za a iya fahimta daga wanan ruwayar shi ne cewa, isa ga matsayin tauhidi, yana isar da mutum zuwa ga mukami na kariya da masuniyya, kuma isa ga wanan mukamin bazai yiwuba, idan ba a
-
Idan aka yi la’akari da ka’idar cewa duniya ba ta zama ba tare da hujjar Allah madaukaki a cikinta ba, shin wane ne hujja a tsakanin lokacin hawan saman annabi Isa (a.s) da lokacin tayar da annabi (s.a.w) ?
15083 2012/07/25 Tsohon KalamYana inganta a samu tazara a tsakanin annabawa masu shari a, wato a aiko wani annabi kafin shekara dubu, sai wani annabin ya zo bayansa acikan shekara dubun, kuma wannan mas alar ba ta warware hadisan
-
Duk da kasancewar Zahara (a.s) ta bar wannan Duniyar a lokacin da take da Karancin Shekaru ne, ba ta yi tsawon Rayuwa ba, a Bangare daya ke nan, a Daya bangaren kuma Hadisan da aka karbo daga wajenta ba su da yawa, gashi ta yi shekaru goma na Yaranta, to, ta yaya za a iya suranta cewa ta kai irin wannan matsayin da irin wannan darajar?
A takaice dai mene ne ya taimaka mata, Alhali tana yarinya mai shekaru goma sha takwas, ta kai matsayin da yake dai dai da na Annabawa ne, wasu irin kamala take da su har ta cancanci wannan matsayin? Don Allah a bamu amsa mai gamsarwa.
7783 2012/07/24 Tsohon KalamBa shakka cewa Kur ani ya bayyana a Fili cewa Annabi Isa ( a.s ) an ba shi Matsayi mai Girma Alhali ma yana cikin Tsumman Goyo: sai Ta yi nuni a gare shi sai sukace ta yaya zamu yi Magana da wanda yak
-
Da ‘A ce an Kaddara ma wani Mutum ya Mutu a cikin wata Duniya ta daban, to shin a Kasa Za a Tashe shi A Ranar Kiyama?, ko kuma Yaya abun yake?
19863 2012/07/24 Tsohon KalamGame da Tayar da Wanda ya Mutu a cikin Wata Duniya ta Daban ba wannan Duniyarmu ta Kasa ba, ya Wajaba da Farko mu san cewa ita Kasar da za a Tada Mutane a Cikinta ta Bambanta, Bambanci mai Girman Gask
-
Dan Da Ma’aurata Biyu Musulmi Suka Haifa, Shin Shi A Gabar Farko Shi Musulmi Ne Ko Kuma mutum Ne Kawai?
9106 2012/07/24 Tsohon KalamMutumtakar Mutum A Tare Da Samuwar Sa Take, Ta Yanda A Dukkan Yanayi Ba Zai Yiwu A iya Raba Ta da Shi Ba, Sabanin Shi Musuluncinsa shi Ba a Danfare Da Samuwarsa yake Ba, Sai Dai Zuwa yake Yi, Wato zam
-
Shin Hadisin da ke cewa: ” Abubakar ya haife ni sau Biyu” wanda aka ruwaito daga Imam Sadik (a.s) Ingantacce ne? in ko haka abin yake, to yaya za a yi da Jumlar Kalmomin” Tsatso masu Daukaka, da Mahaifa Tsarkaka, ” wacce ta zo a kan Ma’asumai (a.s) kawai a kebance?
10844 2012/07/24 Tsohon KalamDaga cikin Jimillar Akidun Shi a Imamiyya Isna Ashariyya, shi ne cewa su Imamai Ma sumai ( a.s ) ya wajaba su zamo Tsarkakku ne daga Dukkan wasu Sharri, da Sabo. Abun da aka Ambata kuma a cikin wann
-
Mene ne Dalilin wilayar Ma'asumai (a.s)?
12815 2012/07/24 Tsohon KalamAna iya tabbatar da Wilaya da jagorancin ma asumai ( a.s ) a cikin madogarar dalilai hudu na shari a da ya hada da Littafi, Sunna, Hankali, Ijma . Dukkan malaman Shi a kalmarsu da maganarsu ta hadu