Taskar Amsoshi(MPANGILIO WA KIMAUDHUI:رابطه نبوت و امامت)
-
Menene dalilin fifikon Imaman Shi\'a kan sauran annabwa baki Daya banda Manzo mafi girma Muhammad (s.a.w)?
6398 2017/05/20 دانش، مقام و توانایی های معصومانYa zo a cikin koyarwar addininmu cewa ba za a samu wani daga cikin magabatan Annabawa da wasiyyai a.s da waliyyai r.a wanda zai fi Imam Ali a.s matsayi ba sai dai matsayin Annabta amma ta wani Bangare