Taskar Amsoshi(MPANGILIO WA KIMAUDHUI:گوناگون)
-
An samu hadisi daga imam Ali(a.s) cikin littafin anwarul mush’a’een, da ya yi magana game da masallacin jamkaran da dutsen khidr, shin wannan ruwaya ingantacciya ce da za a iya gasgata ta kuma za’aiya sata cikin mu’ujizozin Imam Ali (a.s)?
13444 2012/07/26 Dirayar HadisiBama musun yiyuwar wannan ruwaya kai tsaye sai dai wannan ruwaya ba a cika samunta ba sai a litattafan da suka yi nisan zango da zamanin amirul muminin ( a.s ) nisanda mafi karanci shi ne shekara dubu