Taskar Amsoshi(MPANGILIO WA KIMAUDHUI:نشانه های ظهور)
-
Shin ruwayar tashi daga Iran a karshen zamani abin la’akari ce (akwai kuwa)
8384 2012/07/26 Dirayar HadisiDuk litattafan Shi a da sunna sun hadu kan cewa bayyanar imam mahdy ( AF ) wata saura zata share fagen zuwansa ( bayyanarsa ) zai zama ma abocin bakaken tutoci a wannan saura su ne masu shimfide alama
-
Mece ce alamomin bayyanar Imam Mahadi (a.s)?
26827 2012/07/24 Sabon KalamBahasi kan alamomin bayyanar Imam Mahadi ( a.s ) yana daga bahasosi masu zurfi da wuya ta wata fuska wacce tana bukatar karanta dukkan ruwayoyin da suka zo game da haka, sai dai abin da aka fahimta da