Taskar Amsoshi(MPANGILIO WA KIMAUDHUI:نبوت عامه)
-
Bisa wane dalili ne zamu yarda ingancin Mu’ujizar Annabawa, ta yadda za’a banbantasu da kwararrun matsafa, da masu rufa-ido?
5738 2017/05/21 ارتباط میان نبوت و معجزهDalilin gaskata Annabawa a kowa ne zamani shi ne abin da karantarwarsu ta kunsa wadda don ita suke bayyana mu ujizozi da kan gagari a kwaikwaya. Su wadannan mu ujizozi suna daga cikin hujjoji bayyanan