Jumamosi, 21 Desemba 2024
Taskar Amsoshi(MPANGILIO WA KIMAUDHUI:قرآن)
-
Menene ma’anar Kalmar tarjama da ma’anar Kalmar tafsir kuma menene banbancin da ke tsakninsu?
13868
2019/06/16
Ilimin Kur'ani
A wajen malaman lugga: T R J M wadannan nan ne bakaken da suka hada Kalmar tarjama wato jam in tarjiman shi ne wanda yake yin tarjama yake fassara magana ana cewa wane ya tarjama maganar wani: ma ana
-
Wadanne ne muhimman siffofin tafsirin Kur\'ani da kuma (kimarsu) matsayinsu na ilimi?
7875
2019/06/16
Ilimin Kur'ani
Baba shakka kan cewa hakika sahabbai Allah Ta ala ya kara yarda a gare su ya yarje musu sun bawa lamarin Kurani mai girma minimmanci sosai a lokacin rayuwar Manzo s.a.w da ma bayan wafatinsa s.a.w kum
-
Su waye “Tabi’ai” kuma meye matsayin tafsirin sahabbai da abin da ya fifita da shi
11176
2019/06/16
Ilimin Kur'ani
Khadibul bagdadi yana cewa: Tabi i shi ne wanda ya abokanci sahabi. Amma a cikin maganar da Hakim ya fadi akwai nuni kan saki ba kaidi kan tabi i da cewa shi ne wanda ya hadu da sahabi kuma ya rawaito
-
Wadananne ne muhimman siffofin tafsirin Kur\'ani na wannan zamanin?
5868
2019/06/16
Ilimin Kur'ani
Tsarin tafsirin wannan zamani na da kebance - kebance da kuma da nagartar da babu ita a cikin tafsiran da suka gabata: ta bangaren amsa shibuhohi da warware tambayoyi da lamurran da suke kai- kaiwa a
-
A wane lokaci ne aka hada surorin Kur\'ani da ayoyinsa aka rubuta su suka zama kamar yadda suke a yau?
22640
2019/06/15
Ilimin Kur'ani
Dangane da hada Kur ani akwai ra ayoyi guda uku kamar haka: 1. Masu ra ayi na farko suna ganin an hada Kur ani ne tun lokacin Annabi tsara s.a.w yana raye ta hanayr kulawarsa da kariyarsa a karkashin
-
Kur\'ani mu’ujiza ne ta wasu fuskoki uku: a-Lafazi b-Sakonsa c-Ma’akinsa, Mene Ne Gwargwadon Abin Da Yake Nuna Mana Cewa Ta Kowacce Fuska Kasantuwar Kur\'ani Littafin Allah Ne?
7066
2019/06/15
Ilimin Kur'ani
Ta fuskacin yadda Kur ani yake gajiyar da mutane ba zai taba yiwuwa a ce ba littafin Allah ba ne domin gajiyarwar tasa ba a wannann zamanin ba ne kawai har ma a kowane zamani kamar gajiyarwar da ya yi
-
ya zamanin hallitar annabi Adam (a.s) kusan shekaru 5764 a baya zamu kwatanta su da kasusuwan da a ka samu na mutanen da suka rayu sama da {shekara miliyan 25}?
15361
2019/06/12
Tafsiri
: ba wani matsala tsakanin wadannan abubuwa biyu. In da za a ce hallitar Adam yana kamawa kusan shekaru dubu shida ko bakwai da suka wuce. mai yiyuwa ne a nan ana nuni da cewa sabuwar hallitar mutum n
-
me ya sa Kur’ani bai ba da izini ga mutanen da ba su da ikon yin aure dawwamamme su yi auren mutu\'a ba?
6170
2019/06/12
Tafsiri
Ayoyin Kur ani dole ne mu hada su da juna domin mu samu fasara mai ma ana: saboda wasu ayoyin na fasara wasu ne. a cikin wannan ayar nuni da cewa dukkan wadanda ba su da ikon aure dawwamamme ne ko mut
-
Akwai tuhumar da ake wa Annabi cewa ya koyo kur’ani daga wani mutum ba’ajame, mene ne labarin wannan kissa?
5540
2018/07/07
Ilimin Kur'ani
Kur ani littafi ne da yake matsayin littafin cikamakin annabawa s.a.w wanda yake kumshe da mu ujizozi masu tarin yawa ayoyin da suka fara sauka daga cikin kur ani yawancinsu sun gigita zukatan mutane
-
Shin zai yiwu ai mana bayanin tafsirin suratu kausar?
14230
2017/06/17
Tafsiri
Suratu kausar sura ce da take da ayoyi guda uku abin da ya fi shahara gun malamai shi ne an sauke ta a garin makka; sannan dalilin saukar ta shi ne yayewa manzon rahama s.a.w damuwar da yake ciki saka
-
Shin a cikin Kur”ani akwai ayar da ta yi bayanin cewa hakkin yin saki ya kebanta da namji?
6557
2017/05/22
Tafsiri
Dun da cewa Kur ani bai bayyana a sarari cewa hakkin saki ya kebanta da namiji ba sai dai dukkanin ayoyin da suka yi Magana kan saki suna fuskantar namiji ne kaitsaye bisa misali; ya zo a cikin wasu d
-
Shin ya halatta a yi salla a gefen Kabarin Imamai wanda wani lokacin Kabarin nasu kan zama a bangaren alKibla kuma ya dace da inda mai yin salla ya ke kallo?.
5770
2017/05/22
Tafsiri
Bisa haKiKa zahirin wannan ayar abin a duba ne. ayar tana magana ne kan halaccin gina masallaci a kusa da Kabari kama bayanan da suka zo a tafsirai na nuna cewa wannan masallacin an gina shi a gefen K
-
Shin zai yiyu a sami alaKa tsakanin Mutum da Aljani?.
36655
2017/05/22
Tafsiri
Kur ani mai girma ya tabbatar da samuwar aljani kuma ga wasu daga cikin bayanai kan aljani. 1- Aljani halittace da aka yi shi da wuta saBanin mutum shi da kasa aka halicce shi. [ 1 ] 2- Y
-
Ayar nan ta {Ba kai ne ka yi jifa ba a lokacin da ka yi jife sai dai Allah ne ya yi jifan}. Ya tafsirin ta yake? Me ash’arawa suke cewa kuma me mu’utazilawa suke cewa kuma shin wannan ayar na da alaka da tilastawa da zabi?
6654
2017/05/21
Tafsiri
A cikin Kur ani mai girma muna karanto wannan ayar { lalle ba ku yake su ba sai dai Allah ne ya yake su kuma Ba kai ne ya kai wannan Annabi ka yi jifa ba a lokacin da ka jefe su da kasa da duwatsu a l
-
Me ya sa Kur\'ani ya fifita yahudawa kan sauran mutane?
8124
2017/05/21
Tafsiri
Allah madaukaki ya yi magana kan jikokin Annabi Yakub yana mai cewa { yaa bani isra ila ....... inni fadhdhaltukum alal aalamin } { ya ku ya yan Yakub ....... hakika ni ne na fifita ku a kan sauran m
-
Cikin kissoshin addini game da kissar kashe kananan yaran cikin banu isra\'ila da ya zo daidai da haihuwar Annabi Musa (a.s) wanda muka ji labari kamar yadda kur\'ani karara ya bayyana cewa umarnin da fir\'auna ya bayar kan kashe wadannan kananan yara, shin ya samo asali ne bayan annabtar Musa (a.s)?
4963
2017/05/21
Tafsiri
Fir auna sau biyu ya bada umarnin kashe kananan yaran banu isra ila 1 na farko shi ne lokacin da aka haii Annabi Musa a.s ya bada umarnin kashe yara maza don ya takawa rayuwar Annabi Musa a.s birki.
-
Ta wace hanya za mu iya kare kanmu daga kanbun baka?
22732
2017/05/20
Tafsiri
Kanbun baka na da tasiri a ruhin mutun wanda babu wani dalili da za a iya kore samuwar sa da shi ballantana ma an ga faruwar abubuwa masu yawa da suka tabbatar da samuwar kanbun baka ko maita. Mariga
-
mi a ke nufi da zayuwar a barzahu kwana daya ko kuma kwana goma?
11435
2012/11/21
Tafsiri
Wannan ayar na nuni da halin da mujurumai suka samu kan su bayan an busa kahon tashin kiyama suna tambayar junan su kwana nawa mu ka yi a duniyar barzahu? Mujurumai sana tunani a duniyar barzahu kwana
-
minene sahihiyar fassarar jumlar {wadhiduhuna} ku buke su {wato ku buki matan ku} wadda ta zo a cikin ayar ta 34 ta cikin suratul nisa {karkatowa ko kuma jawo hankalin su ya zuwa rayuwa} ko kuma duka da ladaftar da mace?
21799
2012/11/21
Tafsiri
Dangane da fassara ko tafsirin jimlar { wadribuhunna } ta cikin aya ta 34 suratul nisa, karkatowa ko farkarwa. Dole ne mu ambaci cewa wannan fassarar ko tafsirin bayada tushe da sanadi na fassara, sai
-
da lokacin saukar da kur'ani ta sauka lokaci daya da kuma ta sauka a hankali ahankali zuwa yau shaikara nawa ne?
23094
2012/11/21
Ilimin Kur'ani
Sauko da kur ani a cikin zuciyar manzon Allah mai tsira da aminci alokaci daya { daf i } tabbas ya faru ne a cikin dare na lailatulgadari { daya daga cikin darare na watan azumi mai alfarma } . Idan
-
kashe yaro matashi da annabi halliru (a.s) ya aikata ba tare da yaron ya aikata wani laifi ba, shin wannan aikin bai sabama sunnar Allah ba? taya za a iya bayyana shi?
74141
2012/11/21
Tafsiri
Daga tarin ayoyi da ruwayoyi da kuma tafsire zamu iya anfana da cewa a cikin lamarin kisan kai da annabi halliru ya aikata wato kashe yaro matashi, ba ya aikata hakan bane domin son rai da fushi ba, s
-
mi ake nufi da makamta a ranar lahira?
15058
2012/11/21
Tafsiri
Abun nufi da makamta a cikin wannan ayar [ i ] da sauran ayoyi makamantanta [ ii ] ba shi ne rashin gani irin na duniya ba { wato mutun ya zamo bai gani da idanuwan da yake dasu } , sai dai abun nufi
-
Mene ne ma’anar shirin Ubangiji wato (makru) a cikin Kur’ani mai girma?
14470
2012/07/26
Tafsiri
( Almakru ) Yana zuwa da ma anar shirya wani abu da kuma neman wani abu wanda yake shiga cikin ayyukan alheri da na sharri saboda haka ne aka yi amfani da ita a cikin Kur ani mai girma abar jinginawa
-
Wa ‘ya’yan Adamu (amincin Allah ya tabbata a gare shi) suka aura?
11086
2012/07/25
Ilimin Kur'ani
A kan sami ra ayoyi guda biyu a kan maganar auren ya yan Adam ( amincin Allah ya tabbata a gare shi ) . A wannan zamanin ba a sanya dokar haramcin dan uwa ya auri yar uwarsa ba, kuma ba wata hany
-
shin mutanen da suke rayuwa a cikin koguna danganensu na komawa zuwa annabi Adam kuwa?
11785
2012/07/25
Tafsiri
Hakika zabar koguna da duwatsu domin rayuwa ga tsatson Adam amincin Allah ya tabbata a gare shi lamari ne da alkur ani ya tabbatar da shi, amma dangane da abin da ya shafi mutanen da suka gabaci Adam
-
Yaya asalin mutum yake?
21644
2012/07/25
Tafsiri
Littattafan riwaya da na tarihi sun tabbatar cewa dan adam wanda ke kan doron kasa bai kasance an same shi daga Habilu da Kabilu ba, shi dai an same shi daga dan Annabi Adam ( amincin Allah ya tabbata
-
Shin da wacce mahanga Kur’ani ke kallon mutum? a matsayin wanda yake yin zalunci da jahilci, ko kuma halifan Allah a bayan kasa?
11146
2012/07/25
Tafsiri
1- Kur ani ya yi nuni a wasu ayoyi cewa mutum na da matsayi madaukaki sai dai amma a wani bangaren da mafiya yawan ayoyi yana zarginsa da tare da yi masa gargadi 2-matsayin dan Adam dan Adam na da w
-
A yayin da aka ce: hakika Kur’ani daga wajen Allah tata’la ya zo, me ake nufin da wannan? Shin wannan yana nufin abin da ya zo daga wajen Allah ta’a la shi ne abin da Kur’ani yake kunshe da shi ne kadai ko kuma lafazozin sa da kalmominsa (furucunsa) ma daga wajen Allah ta’ala suka zo?
7802
2012/07/25
Ilimin Kur'ani
Hakika maganar cewa Kur ani daga wajen Allah ta ala yake zai yiwu a yi bayani a kan ta ta bangarori daban daban kuma maganar na da ma anonin masu yawa masu zurfafan ma ana, kuma ko wacce daga cikin wa
-
An lura da cewa Kur’ani mai girma shi ne mu’ujizar cika makin Manazannin Allah, to meye fuskokin gajiyarwar (kalu balen) da ke akwai a cikinsa?
15806
2012/07/25
Ilimin Kur'ani
An ambaci fuskokin gajiyarwar ( kalu balen ) da Kur ani mai girma ya yi wadda zai yiwu na ambaci uku daga ciki: Ya gajiyar ta bangaren yare da bayani Ya gajiyar da fuskacin abin da ya kun
-
mene ne mahanga Kur’ani a kan halayen musulmi na zaman lafiya zakanin su da sauran mabiya addine?
16056
2012/07/25
Tafsiri
{ Zaman lafiya tsakanin mazahabobi } na daya daga cikin fikra ta asali a musulunci ayoyi da yawa sun zo cikin Kur ani mai girma ta fuskoki daban daban, a bayyane suna yin nuni da hakan { zaman lafiya
-
yaya masu tafsiri suka fasara Kalmar ku bugi matanku a cikin ayar nushuz?
12939
2012/07/25
Tafsiri
A cikin koyarwar musulunci, mata suna da matsayi na musamman, ruwawoyi na manzon Allah da a imam [ a. s ] sun yi bayanin a kan hakan. Ya zo a cikin ruwayoyin mu cewa mata salihai tushe ne na alkhairi
-
me ya sa Allah madaukaki ya bayyana mata da cewa su wasu halittune da suke girma cikin kawa?
8028
2012/07/25
Tafsiri
Ayar da ta zo cikin tambaya, tana bayani ne a kan tunani da akida na kafiran jahiliya da suke cewa yaya mata ya yan Allah ne. Allah madaukaki a cikin wadannan ayoyin ya yi amfani da dalillai wadan da
-
miya sa Allah madaukaki bayan siffar sa ta rahama {arhamar rahimin} kuma a lokaci daya yai ummarni da hukunci wanda zai iya kaiwa ga kisa {kamar kisasi, yanke hannu da kafa,}?
10780
2012/07/25
Tafsiri
Idan muka lura da ayoyi da ruwayoyi da suka zo za mu fahimci cewa Allah madaukaki bayan siffofi na mai rahama mai jinkai { rahmanin rahim } alokaci daya kuma ya na da siffofi na tsanani da fushi; ma a
-
a cikin aya ta 54 sura ta ali imran idan Allah ya daukaka mabiya annabi Isa a kan kafirai har zuwa tashin kiyama. Don haka sai mu tsabi addini annabi Isa domin mu daukaka a kan kafirai?
16689
2012/07/25
Tafsiri
Akan ayar da aka yi tambaya a kan ta, akwai bayanai da mahanga da ra ayoyi da dama da aikiyi bayani a kai sai mu za mu yi nuni ne da wasu kawai. 1. abun nufi da mabiya Isa, su ne mutanen manzon Alla
-
Shin shedan na da zuriya, kuma shin su ma la'anannu ne?
9756
2012/07/24
Tafsiri
Hakika shedan na da zuriya kuma su ma la anannu ne kamar yadda yake la ananne, domin su ma bisa hakika sun bi tafarkin sa kuma sun yi riko da hanyarsa da salonsa wajen batarwa da kokarin kautarwa daga