Jumamosi, 21 Desemba 2024
Taskar Amsoshi(MPANGILIO WA KIMAUDHUI:درایه الحدیث)
-
Me ake nufi da akwati wadda aka fada cikin hadisin ghadir da Manzo (s.a.w) ya ce a bawa imam Ali (a.s)?
6361
2019/06/15
Dirayar Hadisi
Lafazin akwati yazo cikin wani bangaren hadisi da mai littafin bihar ya rawaito hakan yazo cikin fadinsa madaukakin sarki hakika alamar mulkinsa ita ce akwati da zai zo muku dashi acikinsa akwai nutsu
-
An samu ruwaya ginanniya kan cewa Allah (s.w.t) ya haramtawa yayan Fatima shiga wuta, ina rokon a warware min wannan Magana
5552
2019/06/15
Dirayar Hadisi
Wannan ruwaya an rawaitota daga litattafan Shi a da na sunna ana kuma ganinta daga ingantattu sabida yawan rawaitatta da aka yi da kuma litattafan da tazo daga ciki saidai yadda ake ganin yanayin da t
-
Shin gaske ne Manzo (s.a.w) ya ce: da mutane sun san wasu daga karamomin Ali (a.s) da sun kafircewa Allah, sun kira Ali (a.s) Allah
5528
2019/06/15
Dirayar Hadisi
Bamu samu wannan hadisi cikin manya manyan litattafai ba kamar yadda tambaya ta nuna saida akwai hadisai da dama da sukayi Magana mai kama da wannan cikin Litattafanmu bari mu zabi wani da yazo cikin
-
La’anar da ke cikin ziyarar ashura ta hada da dan yazeed wanda yake mutum na gari, me yasa kuke cewa ziyarar ashura ingantacciya ce?
5764
2019/06/15
Dirayar Hadisi
yazo cikin ziyara ashura la anar ba ni umayya wadda ta hada har da dan yazeed an samu wasu daga mutane na gani cewa dan yazeed da wasu da yawa daga banu umaiyya mutanene na gari sabida wasu daga hidim
-
Shin zama hannu rabbana daga kan ruwayoyi tare da wadatuwa da al kur’ani mai girma ya isa hadin kai wajan al ummar musulmai?
5216
2019/06/15
Dirayar Hadisi
Wannan magana ko kuma muce wannan bangare bawai sabon bangare bane asalinsa ya faro tun daga karshen rayuwar Manzo s.a.w inda wasu daga alamomin wadannan mutane ya bayyana daga masu tunani kan mganar
-
Me ya sa annabawa (a.s) da ayimmatu Ahlul-bait (a.s), ba su rubuta litattafai da kansu ba?
6160
2019/06/15
Dirayar Hadisi
Hakika annabin musulunci kari da kudurar Allah s.w.t da kaddararsa ya sanya shi bai je makaranta ba kuma bai koyi komai a wajan kowa ba bashi da malami kuma bai taba rubuta littafi ba . Hikima cikin
-
Shin hadisin da ke cewa: “Mutane (musulmi) zasu rbu zuwa bangarori saba’in da uku (73)” ingantacce ne kuwa?
7290
2019/06/15
Dirayar Hadisi
Malaman hadisi daga sunna da shi a sun kawo hadisin rabuwar mutane ta bangarori masu sabawa juna. Kuma dukkan wadannan hadisai da Shi a sunna suka kawo yana labarto rabuwar musulmai bayan manzo s.a.w
-
Akwai wasu Hadisai har a cikin Littattafan Shi’a da suke hana a yi Gini a kan Kaburbura, shin duk da samuwar wadan nan Ruwayoyin ta yaya zamu iya Halatta gina Kabari, da da Kubbobi a kan Makwantan Imamai?
5342
2019/06/15
Dirayar Hadisi
Alkur ani mai girma ya ambata a fili sosai game da mas alar gina masallaci a kan kaburburan As- habul Kahafi a inda ya ambaci labarinsu kuma ya halatta shi ne bai hana ba a a sai dai ma ya ambace shi
-
Shin riwayoyin da suke cewa salmanul Farisi da Abuzarri lokacin dawowar imam zaman (as) suna daga cikin matamaimakansa riwayoyi ne ingantattu
Salamu alaikum shin Hadisin da aka nakalto daga littafin biharul anwar da cewa wasu daga cikin sahabban Manzon Allah (s.a.w) da sahabban imam Ali (a.s) misalin salmanu da abuzarri lokacin bayyanar imam Mahadi (as) zasu dawo wannan duniya kuma zasu kasance daga mataimakan imam zaman (as) shin wadannan riwayoyi suna da ingantaccen tushe ko kuma daga raunana suke?
6056
2018/07/07
Dirayar Hadisi
Kamar yadda ka sani shi batun raja a lamari ne yake daga akidojin shi a imamiya kuma ita raja a ma anarta ita ce: dawowa duniya bayan mutuwa gabanin tashin kiyama sannan raja a ba ta shafi kowa da kow
-
Kasantuwar ya zo cikin hadisi cewa Sayyida Fatima (a.s) a wata rana bayan wafatin Manzon Allah (s.a.w) ta yi shaukin ganin Salmanul farisi sannan Fatima (a.s) lokacin haduwar ta da Salmanu ta sanya gajerun kaya, yaya za a iya fuskantar da wannan hadisi?
12639
2018/07/07
Dirayar Hadisi
Kasancewar Sayyida Fatima a.s ta yi shaukin ganin Salmanul Farisi hakan ba shi da wata matsala da ma asumancinta saboda da za ka lura da farkon hadisin da ma karshensa zaka fuskanci cewa wannan haduwa
-
Idan Manzo (s.a.w) ya la’anci daya daga cikin musulmai ya kore shi daga rahama shi wannan la’anar daga karshe za ta canja ta zama kyakkyawan aiki kuma sakamako na gari ga wadanda aka la’anta?
4495
2017/05/21
Dirayar Hadisi
A cikin wasu daga cikin jigon litattafan Ahlussunna akwai wasu ruwayoyi kan wannan lamari wadanda suka doru kan wasu dalilan da ba za su zama karbabbu ba: An rawaito Manzon Allah s.a.w Ya Allah
-
Shin matsayin Imamai ya fi na Annabawa?
12715
2017/05/20
Dirayar Hadisi
Ruwayoyi masu yawa sun nuna fifikon matsayin ilimin Imamai a.s a kan Annabawa dalili kan wannan maganar shi ne kadaitakar haske da kadaitakar badinin Imamai a.s tare da Manzon Allah s.a.w saboda shi
-
Ruwayar “Allah yana aiko wa wannan al’umma wanda zai jaddada mata addininta duk shekaru dari” tana da sanadi ingantace ko kuwa?
8063
2012/08/16
Dirayar Hadisi
Wannan hadisin babu shi a cikin littattafan Shi a, sai dai cewa wsu daga malamai sun yi nuni da shi. Wannan hadisin an same shi a littattafan ahlussunna ne kawai a littafin sunan Abu Dawud ( wanda yak
-
A wace huduba amir ya yi maganar maganar danniyar da aka yi masa a halifanci har sau uku da danganen hukuncin zuciyarsa?
11649
2012/07/26
Dirayar Hadisi
Amir ya bayyana tare da bayani wannan cikin huduba ta uku a nahj da aka sani da shakshakiyya, kamar yadda ya zo daga cikinta amma wAllah ( SW ) i ya sanyata inda a karshe yake cewa faufaufau ( haihata
-
Me ake nufi da hadisi rafa’i
14643
2012/07/26
Dirayar Hadisi
An rawaito hadisi rafa i daga manzo ( s.a.w ) da kamanni biyu, daya ya kunshi shari a da wajabcinta ko daukakar lamarinta kan mutum kamar na aikin da ke kan kowane baligi cikin mutane, na addinin musu
-
Shin maganar cewa kowane mutum ana haifarsa da dacensa haka ne kuwa?
7543
2012/07/26
Dirayar Hadisi
Muna da ruwayoyi da dama da suka yi magana kan ana haifar mutum ne da dacensa, ya zo a ruwayoyi cewa Allah ( SW ) na fadawa iblis ban halittarwa dan Adam zuriyarsa ba face sai da na halitta maka misal
-
Shin ruwayar tashi daga Iran a karshen zamani abin la’akari ce (akwai kuwa)
8384
2012/07/26
Dirayar Hadisi
Duk litattafan Shi a da sunna sun hadu kan cewa bayyanar imam mahdy ( AF ) wata saura zata share fagen zuwansa ( bayyanarsa ) zai zama ma abocin bakaken tutoci a wannan saura su ne masu shimfide alama
-
An samu hadisi daga imam Ali(a.s) cikin littafin anwarul mush’a’een, da ya yi magana game da masallacin jamkaran da dutsen khidr, shin wannan ruwaya ingantacciya ce da za a iya gasgata ta kuma za’aiya sata cikin mu’ujizozin Imam Ali (a.s)?
13397
2012/07/26
Dirayar Hadisi
Bama musun yiyuwar wannan ruwaya kai tsaye sai dai wannan ruwaya ba a cika samunta ba sai a litattafan da suka yi nisan zango da zamanin amirul muminin ( a.s ) nisanda mafi karanci shi ne shekara dubu
-
Me ake nufi da “ka da ku kirga ranakun sati sai su kirga ku”?
9249
2012/07/26
Dirayar Hadisi
Wannan magana ta zo cikin hadisin Manzo ( s.a.w ) , abin nufi da ranaku a nan su ne ranakun sati, amma a mafiya yawan lokuta wannan ruwayar na nufin muhimmancin zamani da wajabcin rashin shakku zuwa r
-
Menene gaskiyar maganar da ke cewa “Duk wani maniyyin da aka kyan kyashe cikin daren babbar salla dan zai zamto mai yatsu shida ko hudu”?
24073
2012/07/26
Dirayar Hadisi
Manzo ( s.a.w ) ya fada cikin mustahabbai da makaruhan jima i cikin hadisi mai tsayi, ga Imam Ali ( a.s ) cewa: ya Ali ka da ka tara da iyalinka cikin daren babbar salla domin idan Allah yai nufinku d
-
Mene abin da Imam Ali (a.s) yake nufi a cikin fadarsa: Wajibi, Abin da yafi wajaba, Abin mamaki da abin da yafi ban mamaki, abu mai wuya, abin da yafi wuya, abin da yake kusa, abin da yafi kusa.
7083
2012/07/25
Dirayar Hadisi
Allama Majlisi ( RA ) ya ruwaito a cikin littafinsa Biharul-Anwar cewa: Wani mutum ya zo wurin Imam ( a.s ) sai ya ce da shi Ya sarkin muminai, ka bani labarin mene ne, Wajibi, da, Abin da yafi wajaba
-
Wasu irin hadisai ne suka zo a kan Hukuncin dan zina?
13940
2012/07/25
Dirayar Hadisi
Ruwayoyi na musulunci daga annabi ( saw ) sun yi magana da bayyana hukunce hukuncen dan zina, za mu kawo irin babobinsu Gadon dan zina;- Babin cewa dan zina, shi wanda ya yi zinar ba zai gaje
-
Ta yaya Mutum zai iya samun ikon fassara Mafarki?
44214
2012/07/25
Dirayar Hadisi
Mafarki wani al amari ne dake faruwa ga dukkan mutane ( a cikin barcinsu ) a tsawon rayuwarsu. Sai dai har yanzu malamai ba su iya samun cikakkiyar saninsa ba da yadda yake faruwa. Al kar ani mai gi
-
Ta yaya za a iya fassara da tawilin hadisin da ya zo daga Imam Sadik (a.s) wanda yake nuna cewa duk wata fitowar fafatawa, tun kafin lokacin bayyanar Imamul Hujjah (ajjalal lahu ta’ala farajahush sharif) sababi ne na bala’i da wahalarwa ga Imamai da yan Shi’a. ta yanda wannan hadisin zai dace da juyin yuya hali na Musulunci (fito na fiton da ya kai ga kafa jamhuriyar musuluci a Iran).
17817
2012/07/25
Dirayar Hadisi
Da farko dai: Hakika wadannan gungun ruwayoyin, ko dai sun zo ne a saboda ( Takiyya ) , ko kuma don wani lokaci ne na musamman, wanda babu wani amfani, ko tasiri, na yin juyin juya hali ta yin amfan
-
Ni saurayi ne kuma a yanzu ina da bukatuwar in san mene ne rayuwa da hadafinta.
17942
2012/07/25
Dirayar Hadisi
Akwai nassoshi masu yawa da suka zo a cikin koyarwa da dokokin musulunci wadanda suke nuni da hadafin rayuwa da cikakkiyar manufarta. shi Kur ani Mai girma yana daukar cewa manufar rayuwa ita ce: baut
-
Duk da yawan hadisai wadanda aka ruwaito daga Imaman nan biyu wato Imamul Bakir da Imamus Sadik (a.s). amma duk da haka ba a rubuta su cikin littafi guda daya mai cin gashin kansa ba?
14835
2012/07/25
Dirayar Hadisi
Idan muka yi duba a nutse, a kan irin lokutan da wadancan Imamai guda biyu ( a.s ) suka yi rayuwar su, za a fahimci dalilin da zai sa zai yi wuya a samu daman rubuta hadisansu cikin wani littafi na mu
-
Ya zo a cikin Ruwayoyi cewa daga cikin Sabubban da suke jawo Azabar Kabari akwai Fitsari, don Allah a yi Karin Bayani a kai
12182
2012/07/25
Dirayar Hadisi
Akwai Littattafan Hadisi masu yawa Wadanda suka kawo wannan Bayanin, An ruwaito daga Annabi mafi girma ( s. a. w. a. ) yace: Kuyi Taka Tsantsan da fitsari, domin mafi yawan Azabar Kabari, shi yake Jaw
-
Shin Dukkan Hadisan Da Suka Zo Game Da Mas’alar Auren Mutu’a Karbabbu Ne?
16246
2012/07/24
Dirayar Hadisi
Aure Mai Tsayayyen Lokaci Sunna ne daga Cikin Sunnonin Musulunci, Wanda Halaccinsa ya zo A Cikin Alkur ani Mai Girma, Kuma Wannan Sunnar ta Gudana A Lokacin Manzon Allah Mafi Girma ( s.a.w ) da Lokaci
-
Me ake nufi da Kalmar Rayuka, wadda ta zo a cikin Ziyarar Ashura? “Aminci ya Tabbata a gare ka ya Baban Abdullah da Rayukan da suka Sauka a Farfajiyarka”
13247
2012/07/24
Dirayar Hadisi
Abin da ake nufi da Kalmar Rawukan da suka sauka a Farfajiyarka su ne Shahidai, wadanda suka yi Shahada tare da Shugaban Shahidai ( A.s ) a Filin Karbala. Wadannan su ne Dalilan da suke Tabbatar da
-
shin labarin da ake cewa annabi ba ya barci har sai ya dora kansa a kan kirjin fatima ya inganta?
52250
2012/07/24
Dirayar Hadisi
kafin mu Amsa wannan tambayar yana da kyau a san cewa, su ruwayoyi gaba dayansu, za a iya kasa su kashi biyu, kashi na farko, anace musu ingantattu masu karfi Akwai kuma wani kashin na ruwayoyi, wadan