Taskar Amsoshi(MPANGILIO WA KIMAUDHUI:نبوت خاصه)
-
Kur\'ani mu’ujiza ne ta wasu fuskoki uku: a-Lafazi b-Sakonsa c-Ma’akinsa, Mene Ne Gwargwadon Abin Da Yake Nuna Mana Cewa Ta Kowacce Fuska Kasantuwar Kur\'ani Littafin Allah Ne?
7066 2019/06/15 Ilimin Kur'aniTa fuskacin yadda Kur ani yake gajiyar da mutane ba zai taba yiwuwa a ce ba littafin Allah ba ne domin gajiyarwar tasa ba a wannann zamanin ba ne kawai har ma a kowane zamani kamar gajiyarwar da ya yi