advanced Search

Taskar Amsoshi(MPANGILIO WA KIMAUDHUI:دلائل ولایت فقیه)

  • menene dalili a kan tabbatar shugabancin malami.
    17752 2012/07/26 Hakoki da Hukuncin Shari'a
    Akwai hanyoyi mabanbanta domin tabbatar da shugabancin malami sai dai a nan za mu isu da ambaton dalilai guda biyu na hankali da na ruwaya domin tabbatar da ita. Dalili na hankali: Hankali ya
  • Wane matsayi ne jagorancin malami yake da shi a shi'anci?
    7460 2012/07/24 Sabon Kalam
    A mahangar Shi a, jagorancin malami a lokacin boyuwar Imam Mahadi ( a.s ) , shi ci gaba ne na jagorancin imamai ma asumai ( a.s ) , kamar yadda su ma jagorancinsu ci gaba ne na jagorancin manzon Allah

MPANGILIO WA KIMAUDHUI

Tambayoyi Masu Fadowa

Mafi Dubawa