Taskar Amsoshi(MPANGILIO WA KIMAUDHUI:گستره عمل ولی فقیه)
-
Me ye gwargwadon ikon da aka ba wa wilayatul fakih (Jagorancin malami)?
7807 2012/07/26 Hakoki da Hukuncin Shari'aDalilan shugabancin malami ( wilayatul fakih ) suna bayyana cewar, fakihi shi ne wanda yake jagorantar al umma ta musulmi, kuma yake maye gurbin imamai ma asumai ( amincin Allah ya tabbata a gare shi
-
Shin jagorancin malami sakakke ba kuwa yana nufin a yi gaban kansa a hukuma ba ne?
6367 2012/07/24 Tsare-tsareJagorancin malami wani isdilahi ne na fikihu da yake nuni da fagagen aiki da jagoranci da kuma wadanda suke karkashin wannan jagora, kuma babu wata iyaka a wannan fagen. Sai dai wannan ba yana nufin c