Taskar Amsoshi(MPANGILIO WA KIMAUDHUI:محارم نسبی)
-
Mene ne iyakancin suturar mace gaban muharraminta, kuma mene ne gwargwadon abin da ya halatta ga namiji ya gani a jikin muharramarsa?
26906 2012/07/24 Hakoki da Hukuncin Shari'aKallon namiji ga jikin mace wacce ba muharrama ba haramun ne, ko da nufin ya ji dadi ko bai nufin hakan ba. Amma kallo fuska da hannaye idan ya kasance da nufin jin dadi to haramun ne, sai dai idan ya