Taskar Amsoshi(MPANGILIO WA KIMAUDHUI:برخی احکام)
-
shin yin wasun bidiyo da kuma kallon finafinai da fim mai salsala wanda yake dauke da shirka da kafirci da tsafi wanda daga karshe hakan zai sa ‘yanwasan cikn fim din su zama kafirai ya hallata a shari’ance?
3680 2018/11/04 برخی احکامkallaon wadannan irin finafinan ba ya sa a kafirta amma yin wadannan wasannin da kuma kallon finafinan da suke kawo lalacewa ko kuma wanda ake jin tsoron zai sabbaba kangarewa ba su halallata ba.
-
Shin mata da ba musulmi ba, idan ba zasu yi bayanin sirrin matan musulmi ba, su ma kamar ajnabiyyai ne (ba muharramai ba) garesu?
13476 2012/07/24 Hakoki da Hukuncin Shari'aAn samu ruwaya game da kallon mace wacce ba musulma ba ga mace musulma daga imam Sadik ( a.s ) yana cewa: Bai kamata ba ga mace musulma ta yaye lullubinta a gaban mace bayahudiya ko kirista, domin su