Taskar Amsoshi(MPANGILIO WA KIMAUDHUI:طلاق)
-
Shin a cikin Kur”ani akwai ayar da ta yi bayanin cewa hakkin yin saki ya kebanta da namji?
6561 2017/05/22 TafsiriDun da cewa Kur ani bai bayyana a sarari cewa hakkin saki ya kebanta da namiji ba sai dai dukkanin ayoyin da suka yi Magana kan saki suna fuskantar namiji ne kaitsaye bisa misali; ya zo a cikin wasu d