Taskar Amsoshi(MPANGILIO WA KIMAUDHUI:دانش، مقام و توانایی های معصومان)
-
Shin matsayin Imamai ya fi na Annabawa?
12722 2017/05/20 Dirayar HadisiRuwayoyi masu yawa sun nuna fifikon matsayin ilimin Imamai a.s a kan Annabawa dalili kan wannan maganar shi ne kadaitakar haske da kadaitakar badinin Imamai a.s tare da Manzon Allah s.a.w saboda shi
-
Menene dalilin fifikon Imaman Shi\'a kan sauran annabwa baki Daya banda Manzo mafi girma Muhammad (s.a.w)?
6326 2017/05/20 دانش، مقام و توانایی های معصومانYa zo a cikin koyarwar addininmu cewa ba za a samu wani daga cikin magabatan Annabawa da wasiyyai a.s da waliyyai r.a wanda zai fi Imam Ali a.s matsayi ba sai dai matsayin Annabta amma ta wani Bangare
-
Mene ne ra’ayinku dangane da wilayar imamai ma’asumai (a.s) a kan mumini?
7058 2012/07/25 Tsohon KalamDAGA AYATULLAHI MUKARIMUSH SHiRAZY ( MZ ) E imamai ma asumai ( a.s ) suna da wilayar da Allah ( s.w.t ) ya sanya musu da wacce shari a ta sanya musu duk gaba daya a kan muminai ; sai dai cewa ita
-
mu mun yi imanin cewa dole ne ma’asumi ya zamanto ya baranta daga duk wani nakasu na zahiri da na boye. Bisa la’akari da haka shin hadisan da ke magana a kan gajertar Imam Ali (a.s) sun kuwa inganta?
9188 2012/07/25 تاريخ بزرگانDomin mu yi bayyanin madu in, zamu yi zance kan mas alar ta bangare uku: Shin abin da aka ruwaito dangane da gajertar Imam Ali ( a.s ) haka ne ko ba haka ba? Idan har ya ingata shin gajerta a