Please Wait
Dubawa
10249
10249
Ranar Isar da Sako:
2019/06/16
Lambar Shafin
ha332
Lambar Bayani
94960
- Shiriki
Takaitacciyar Tambaya
menen hukuncin kallon fim din biki mai tada hankali da sa sha’awa.
SWALI
Ni yarinya ce matashiya mai roko da addini kuma mahaifa na ma zuwa wani haddi masu riko da addini ne, amma ba kamar ni ba, kuma ni kadai ce ‘ya a gidan mu, wata rana ya rage kwana daya da ramadhana bisa tsautsayi sai na tsinto wani cidi a ma’ajiayr (suto wato store da turanci) din gidanmu sai na ji ina tsananin son ganinsa kari aka cewa ba abu mai yiywa ba ne a ce an sami cidi a cikin ma’ajiya a cikin littafi ba, sai na tambayi babata ita ma sai ta sha da mamaki sai ta ce ba komai a cikin cidin, yanayin dNi yarinya ce matashiya mai roko da addini kuma mahaifa na ma zuwa wani haddi masu riko da addini ne, amma ba kamar ni ba, kuma ni kadai ce ‘ya a gidan mu, wata rana ya rage kwana daya da ramadhana bisa tsautsayi sai na tsinto wani cidi a ma’ajiayr (suto wato store da turanci) din gidanmu sai na ji ina tsananin son ganinsa kari aka cewa ba abu mai yiywa ba ne a ce an sami cidi a cikin ma’ajiya a cikin littafi ba, sai na tambayi babata ita ma sai ta sha da mamaki sai ta ce ba komai a cikin cidin, yanayin da ta yi ya sa ni na kara samin jin tsegume da kwadayin ganin abin dake cikin wannan cidin sai na yanke shawar cewa wata rana dai idan ba sa nan sai na ga wannan cidi kuma sai da na yi hakan, sai dai ina ma dai ban aikata ba, sai na ga cewa a she sidi ne na daren bikin angwanci da abububu...... a lokacin da na ga wannan abubuwan sai na yi sauri na cire kuma ban kara kalla ba, amma jin cewa na yi sabo duk lokacin da na tuna abin na damu na, na ji malamai na na cewa kallon fim din batsa ya haramta ne saboda yana sabbaba motsa wa mutum sha’awa, kuma yana kai shi ga mummunar hanya, amma ni na san ya tayar min da sha’awa kuma ina da yakini dari bisa dari ba zai kai ni ga lalacewa ba, tun da ina da kakkarfar zuciya da niyyar, shin na yi sabo da kallon wammam fim din da na yi na ‘yan sakanni? Shin kuma kallon wannan fim din daga farko har karshe laifi ne? a ta yi ya sa ni na kara samin jin tsegume da kwadayin ganin abin dake cikin wannan cidin sai na yanke shawar cewa wata rana dai idan ba sa nan sai na ga wannan cidi kuma sai da na yi hakan, sai dai ina ma dai ban aikata ba, sai na ga cewa a she sidi ne na daren bikin angwanci da abububu...... a lokacin da na ga wannan abubuwan sai na yi sauri na cire kuma ban kara kalla ba, amma jin cewa na yi sabo duk lokacin da na tuna abin na damu na, na ji malamai na na cewa kallon fim din batsa ya haramta ne saboda yana sabbaba motsa wa mutum sha’awa, kuma yana kai shi ga mummunar hanya, amma ni na san ya tayar min da sha’awa kuma ina da yakini dari bisa dari ba zai kai ni ga lalacewa ba, tun da ina da kakkarfar zuciya da niyyar, shin na yi sabo da kallon wammam fim din da na yi na ‘yan sakanni? Shin kuma kallon wannan fim din daga farko har karshe laifi ne?
Amsa a Dunkule
Kallon wannan fim din laifi ne kuma ya haramta, kuma lalle ne ki nisanci sake kallon sa, amma dangane da kallon farko wanda ba ki san me ya ke cikinsa ba shi ma kin yi laifi tun da tun a farko ya kamata ki gasgata babarki da ta gaya miki cewa ba komai a cikin sidin ya kamata ki dogara da abin da ta fada kuma kar tseguminki ya kai ki ga ganinsa. Na biyu, da zarar da kika ga farkon fitowa ya zam wajibi ki tsaya daga nan kuma kar ki ci gaba da gani. Amma a yanzo kar ki ci gaba da damun kan ki a kan wannan al’amarin ki je ki tuba tsakanin ki da ubangijinki, hakika ubangiji mai ramama ne mai jin kai kuma zai yi miki afwa ya yafe miki.
Jigogi masu alaka da wannan:
Karuwar karkata zuwa ga son yin jima’a ta hanyar kallon fina-finai masu tsaraici, 3086 (sait 3339)
Kallon fina-finai na ilimi wadanda ba tarbiyya a cikinsu 6817 (sait: 6904)
.
Jigogi masu alaka da wannan:
Karuwar karkata zuwa ga son yin jima’a ta hanyar kallon fina-finai masu tsaraici, 3086 (sait 3339)
Kallon fina-finai na ilimi wadanda ba tarbiyya a cikinsu 6817 (sait: 6904)
.
Mahanga