Please Wait
Dubawa
6398
6398
Ranar Isar da Sako:
2019/06/16
Lambar Shafin
ha333
Lambar Bayani
94962
- Shiriki
Takaitacciyar Tambaya
Menene hukuncin miji da mata wadanda suke kallon fim din blue fim a tare?
SWALI
aminci ya tabbata a gare ku ina so in san hukuncin kallon fim mai tada sha’awa ga miji da mata a tare?
Amsa a Dunkule
an tambayi daftrorin marja’ai masu alfarma kan tambayar da ka yi kuma ga amsar da suka turo.
Ofishin mai girma Ayatullah sayyid Ali Khamna’i (Allah ya tsawaita rayuwarsa):
Kalllon finafinai masu tada sha’awa na sa mutun ya karkata zuwa tafarkin shedan na son zuciya kuma yana raunana kakfin imani ya kuma shimfida wa mutum hanyar barna daban daban kuma ta kowace hanya ba zai taba zama halal ba.
Daftarin mai girma yatullahi sayyid sistani (Allah ya tsawaita rayuwarsa):
Bisa ihtiyadi na wajibi bai halatta ba.
Amsar da mai girma ayatullah hadi mahdawi (Allah ya tsawawaita rayuwar sa) ya bayar ita ce:
Idan fim din ba shi da alaka da musulmai ko kuma ba na musulmai ba ne to babu matsala.
Mahadar sait din da ke da alaka da wannan tambaya (sait din istifta’at)

Mahanga