Taskar Amsoshi(MPANGILIO WA KIMAUDHUI:زیارت قبور و بنای مراقد)
-
Akwai wasu Hadisai har a cikin Littattafan Shi’a da suke hana a yi Gini a kan Kaburbura, shin duk da samuwar wadan nan Ruwayoyin ta yaya zamu iya Halatta gina Kabari, da da Kubbobi a kan Makwantan Imamai?
5269 2019/06/15 Dirayar HadisiAlkur ani mai girma ya ambata a fili sosai game da mas alar gina masallaci a kan kaburburan As- habul Kahafi a inda ya ambaci labarinsu kuma ya halatta shi ne bai hana ba a a sai dai ma ya ambace shi
-
shin a ina kaburburan wasu annabawan suke irin su annabi shu’aibu, ludu, yusuf, yunus, ibrahim? Yaya suka rasu? Shin kowannensu yana da harami da hubbare?
6996 2019/06/12 تاريخ بزرگانKusan akwai sabani tsakanin malaman tarihi a kan batutuwa masu yawa da suka Shafi tarihi kamar bayanin Kur ani yadda rayuwar wasu muhimmam mutane ta gudana musaman annabawan Allah sai dai kalilan daga
-
Shin ya halatta a yi salla a gefen Kabarin Imamai wanda wani lokacin Kabarin nasu kan zama a bangaren alKibla kuma ya dace da inda mai yin salla ya ke kallo?.
5672 2017/05/22 TafsiriBisa haKiKa zahirin wannan ayar abin a duba ne. ayar tana magana ne kan halaccin gina masallaci a kusa da Kabari kama bayanan da suka zo a tafsirai na nuna cewa wannan masallacin an gina shi a gefen K