Taskar Amsoshi(MPANGILIO WA KIMAUDHUI:عصمت)
-
kashe yaro matashi da annabi halliru (a.s) ya aikata ba tare da yaron ya aikata wani laifi ba, shin wannan aikin bai sabama sunnar Allah ba? taya za a iya bayyana shi?
74149 2012/11/21 TafsiriDaga tarin ayoyi da ruwayoyi da kuma tafsire zamu iya anfana da cewa a cikin lamarin kisan kai da annabi halliru ya aikata wato kashe yaro matashi, ba ya aikata hakan bane domin son rai da fushi ba, s
-
Me ya sa batun isma da biyayya ga imamai (a.s) da masu da’a bai samu gurbi ba kuma ba a tattauna batun ba zamanin imam Ali (a.s) da imam Hasan (a.s) kamar yadda aka yi a zamanin imam Sadik (a.s)?
7908 2012/07/25 تاريخ بزرگانZancen isma da biyayya ga Imamai Ma asumai ( a.s ) an tattauna a kansu tun zamanin Manzon Allah ( s.a.w ) . Sai da zamanin Imamu Sadik ( a.s ) ya bambanta da sauran zamuna nan sauran Imamai ( a.s ) .