Taskar Amsoshi(MPANGILIO WA KIMAUDHUI:مکر)
-
Mene ne ma’anar shirin Ubangiji wato (makru) a cikin Kur’ani mai girma?
14473 2012/07/26 Tafsiri( Almakru ) Yana zuwa da ma anar shirya wani abu da kuma neman wani abu wanda yake shiga cikin ayyukan alheri da na sharri saboda haka ne aka yi amfani da ita a cikin Kur ani mai girma abar jinginawa