Taskar Amsoshi(MPANGILIO WA KIMAUDHUI:مفاهیم قرآنی)
-
Wasu daga cikin mala’iku ba su da wani aiki sai bautar Allah da yi masa tasbihi, shin wannan aikin da suke yi suna da zabi a kai yin haka ko kuwa? Kuma idan har ba su da zabi a kan hakan, to shin Allah yana da bukatuwa zuwa wannan ibadar ta su ko kuwa?!
8444 2020/05/19 جبر یا اختیار و عدالت پروردگارAllah baya amfana da ibadar wani daga cikin bayinsa da komai ba tare da banbancin cewa bawan ya yi ta ne bisa son ransa ko kuwa. Sai dai yin ibada bisa zabi na da amfani wajen kara samun kamala da dau
-
Shin a kwai wanda zai shiga aljannan, wanda kuma shi ba Shi\'a mabiyin Imamai sha biyu (a.s) ne ba? Kuma a ranar kiyama wane sakamako ke jirnasu?
8139 2020/05/19 مفاهیم قرآنیMa aunin shiga aljannan shi ne imani da aiki na gari. Dan shi a ma zai shiga cikin aljanna bisa sharadi kasantuwar sa dan shi a kadai ba zai zama dalilin shigar sa allajannan ba ya zama lallai ya yi a
-
Ta Bangaren Kashe Kudi, Wane Irin Abin Koyi Musulunci Ya Yi Nuni Zuwa Gare Shi Wajen Gudanar Da Rayuwa?
5602 2019/10/09 اسراف و تبذیر
-
Idan Musulunci Ne Mafi Kammalar Addinai; Menene Ya Sa Mafi Yawan Mutanen Duniya Ba su Karbe Shi Ba?!
5585 2019/10/09 --- مشابه ---
-
Shin annabi yana sada zumunci ga abulahabi?
12818 2019/06/15 Sirar Ma'asumaiDuk wani aiki da kan karfafa alaka tsakanin yan uwa na jini a na kiransa sada zumunci. Musulunci ya baiwa sada zumunci matukar mahimmanci sosai ta yadda ya hana katse shi ko ga kafuri ne. Sai fa in ka
-
Duk da samuwar Ayoyi masu yawa na Kur’ani wadanda suke yabon Sahabbai, me ya sa muke ganin ra’ayin shi’a na zargin su?
25874 2019/06/15 صحابه در نگاهی کلیMu munyi Imani da saukar Ayoyi masu yawa a kan yabon Sahabbai kuma bamu tsammanin akwai wani Malami na Shi a da yake musun haka sai dai wannan ba ya nufin cewa wadannan daidaikun ko gungun jama u wada
-
ya zamanin hallitar annabi Adam (a.s) kusan shekaru 5764 a baya zamu kwatanta su da kasusuwan da a ka samu na mutanen da suka rayu sama da {shekara miliyan 25}?
15132 2019/06/12 Tafsiri: ba wani matsala tsakanin wadannan abubuwa biyu. In da za a ce hallitar Adam yana kamawa kusan shekaru dubu shida ko bakwai da suka wuce. mai yiyuwa ne a nan ana nuni da cewa sabuwar hallitar mutum n
-
me ya sa Kur’ani bai ba da izini ga mutanen da ba su da ikon yin aure dawwamamme su yi auren mutu\'a ba?
6088 2019/06/12 TafsiriAyoyin Kur ani dole ne mu hada su da juna domin mu samu fasara mai ma ana: saboda wasu ayoyin na fasara wasu ne. a cikin wannan ayar nuni da cewa dukkan wadanda ba su da ikon aure dawwamamme ne ko mut
-
Mene ne mafi muhimmancin abu a tarihin rayuwar annabi Ibrahim (a.s) bisa dogaro da ayoyi da ruwayoyi?
16306 2019/06/12 تاريخ بزرگانZa a iya karkasa rayuwar Annbi Annabi Ibrahim a.s zuwa mtakai uku; kamar haka: 1. Matakin kafin annabta 2. Matakin annabta da fafatawa da bautar gumaka da tunkararsu 3. Matakin hijira daga Babila d
-
Akwai tuhumar da ake wa Annabi cewa ya koyo kur’ani daga wani mutum ba’ajame, mene ne labarin wannan kissa?
5504 2018/07/07 Ilimin Kur'aniKur ani littafi ne da yake matsayin littafin cikamakin annabawa s.a.w wanda yake kumshe da mu ujizozi masu tarin yawa ayoyin da suka fara sauka daga cikin kur ani yawancinsu sun gigita zukatan mutane
-
Shin zai yiyu a sami alaKa tsakanin Mutum da Aljani?.
36310 2017/05/22 TafsiriKur ani mai girma ya tabbatar da samuwar aljani kuma ga wasu daga cikin bayanai kan aljani. 1- Aljani halittace da aka yi shi da wuta saBanin mutum shi da kasa aka halicce shi. [ 1 ] 2- Y
-
Shin namiji na da wani fifiko a kan mace ta bangaren halitta?
7971 2017/05/21 Falsafar MusulunciDa namiji da mace sun ginu ne a kan abu guda kuma sun samo asali daga tushe guda da kuma rai guda. Sai dai alakarsu da juna shine kan kai su zuwa ga kamala saboda haka ba wani hanya ma da za a iya kwa
-
Ta wace hanya za mu iya kare kanmu daga kanbun baka?
22300 2017/05/20 TafsiriKanbun baka na da tasiri a ruhin mutun wanda babu wani dalili da za a iya kore samuwar sa da shi ballantana ma an ga faruwar abubuwa masu yawa da suka tabbatar da samuwar kanbun baka ko maita. Mariga
-
mi a ke nufi da zayuwar a barzahu kwana daya ko kuma kwana goma?
11383 2012/11/21 TafsiriWannan ayar na nuni da halin da mujurumai suka samu kan su bayan an busa kahon tashin kiyama suna tambayar junan su kwana nawa mu ka yi a duniyar barzahu? Mujurumai sana tunani a duniyar barzahu kwana
-
minene sahihiyar fassarar jumlar {wadhiduhuna} ku buke su {wato ku buki matan ku} wadda ta zo a cikin ayar ta 34 ta cikin suratul nisa {karkatowa ko kuma jawo hankalin su ya zuwa rayuwa} ko kuma duka da ladaftar da mace?
21680 2012/11/21 TafsiriDangane da fassara ko tafsirin jimlar { wadribuhunna } ta cikin aya ta 34 suratul nisa, karkatowa ko farkarwa. Dole ne mu ambaci cewa wannan fassarar ko tafsirin bayada tushe da sanadi na fassara, sai
-
kashe yaro matashi da annabi halliru (a.s) ya aikata ba tare da yaron ya aikata wani laifi ba, shin wannan aikin bai sabama sunnar Allah ba? taya za a iya bayyana shi?
73859 2012/11/21 TafsiriDaga tarin ayoyi da ruwayoyi da kuma tafsire zamu iya anfana da cewa a cikin lamarin kisan kai da annabi halliru ya aikata wato kashe yaro matashi, ba ya aikata hakan bane domin son rai da fushi ba, s
-
mi ake nufi da makamta a ranar lahira?
14965 2012/11/21 TafsiriAbun nufi da makamta a cikin wannan ayar [ i ] da sauran ayoyi makamantanta [ ii ] ba shi ne rashin gani irin na duniya ba { wato mutun ya zamo bai gani da idanuwan da yake dasu } , sai dai abun nufi
-
Me nene hakikanin zunubi? Menene hakika tasirin sa ga ruhin mutum da ransa? Kuma yaya zamu kubuta daga wadannan guraban?
22650 2012/09/16 Halayen AikiAmsar wannan tambayar tana da bangare hudu ( 4 ) : Hakikanin zunubi: Kalmar zunubi a yare tana da ma anar laifi da sabawa, har ila yau wannan kalma tana nufin saba umarnin Ubangiji da kuskure har
-
menene abin sha mai tsarkakewa?
17294 2012/09/16 Tsohon KalamAshsharab abin nufi duk abin sha Addahiru abin nufi mai tsaki mai tsarkakewa wannan kalma an yi amfani da ita a cikin ayoyi daban-daban a gidan aljanna ana samun abin sha mai tsarki mai dadi iri-iri m
-
Mana neman a fassara mana wannan ayar mai albarka:
(لا إكراه فى الدين قد تبين الرشد من الغي...))
Tare da bayanin tafsirai daban-daban na ita ayar.
22212 2012/09/16 Tsohon KalamIdan muka dubi tafsirin da aka kawo dangane da ayar nan mai albarka zamu iya qididdige tafsirin a cikin maganganu guda biyar, ingantacciyar maganar tana xauke da saqo wanda ya game kowa da kowa har ma
-
Me yasa Allah bai nufin shiryar da mutane gaba daya ba, kuma kowa ya sami alheri?
12128 2012/09/16 Tsohon KalamTabbas abin da aka gano a cikin wannan ayar ta 13 cikin Suratul Sujada mai albarka cewa Allah bai so mutane gaba dayansu su sami shiriya ba, wannan maganar ba haka ba ce, hakika abin sabanin haka ne d
-
Shin wace hanya ko salo zan bi wurin yin wa’azin addini?
13713 2012/08/15 Sirar Ma'asumaiWa azi yana nufin isar da sakon Allah ( s.w.t ) zuwa ga jama a. Kasantuwar sakonin Annabawa a dunkule abu guda ne, sannan sakon Fiyayyan Annabi ( s.a.w ) na masamman ne, da ya zo da nufin shiryar da b
-
Mene ne ma’anar shirin Ubangiji wato (makru) a cikin Kur’ani mai girma?
14354 2012/07/26 Tafsiri( Almakru ) Yana zuwa da ma anar shirya wani abu da kuma neman wani abu wanda yake shiga cikin ayyukan alheri da na sharri saboda haka ne aka yi amfani da ita a cikin Kur ani mai girma abar jinginawa
-
me ake nufi da duniyar zarra
9627 2012/07/26 Tsohon KalamDuniyar zarra ko kuma duniyar alkawari, na nufin wani lokaci ko wata marhala ko mahalli ko kuma wata duniya ce wacce Allah ta ala ya fitar da rayukan dukkanin mutane daga cikin tsatson Annabi Adam ( a
-
MENENE RA’AYIN MUSULUNCI GAME DA HALARTAR MATA MASALLACI.
12234 2012/07/26 Sirar Ma'asumaiAbin da ake nufi da ruwaya ta farko shi ne duk da kasantuwar masallatai su ne fiyayyun wurare na tsai da salla kuma salla a cikinsu yana da lada mai yawa. Sai dai fiyayyen masallaci ga mata shi ne dak
-
DOMME AKE WA KA’ABA RIGA DA YADI MAI BAKIN LAUNI KAWAI?
11192 2012/07/26 Sirar ManyaAna kiran wannan bakin kyalle da ake rufe Ka aba da shi a wannan zamani da suna suturar Ka aba ko rigar Ka aba. A wannan zamani ne ake wa Ka aba rika da bakin yadi, da aka yi masa zayyanar ayoyin Kur
-
wace hanya ce ta magance munanan saqen zuciya da tunaninnika munana da kyautata alaka ko dangantaka da ALLAH?
16049 2012/07/25 Halayen AikiHakika ita alaka ko daggantaka ta kasu kasu biyu, alakar ALLAH da mu da kuma alakar mu da ALLAH, to alakar mu da ALLAH na iya samun rauni, amma raunin yana faruwa ne daga bangare mu zai wuya alakar ta
-
Wa ‘ya’yan Adamu (amincin Allah ya tabbata a gare shi) suka aura?
10949 2012/07/25 Ilimin Kur'aniA kan sami ra ayoyi guda biyu a kan maganar auren ya yan Adam ( amincin Allah ya tabbata a gare shi ) . A wannan zamanin ba a sanya dokar haramcin dan uwa ya auri yar uwarsa ba, kuma ba wata hany
-
shin mutanen da suke rayuwa a cikin koguna danganensu na komawa zuwa annabi Adam kuwa?
11698 2012/07/25 TafsiriHakika zabar koguna da duwatsu domin rayuwa ga tsatson Adam amincin Allah ya tabbata a gare shi lamari ne da alkur ani ya tabbatar da shi, amma dangane da abin da ya shafi mutanen da suka gabaci Adam
-
Yaya asalin mutum yake?
21508 2012/07/25 TafsiriLittattafan riwaya da na tarihi sun tabbatar cewa dan adam wanda ke kan doron kasa bai kasance an same shi daga Habilu da Kabilu ba, shi dai an same shi daga dan Annabi Adam ( amincin Allah ya tabbata
-
Shin da wacce mahanga Kur’ani ke kallon mutum? a matsayin wanda yake yin zalunci da jahilci, ko kuma halifan Allah a bayan kasa?
11059 2012/07/25 Tafsiri1- Kur ani ya yi nuni a wasu ayoyi cewa mutum na da matsayi madaukaki sai dai amma a wani bangaren da mafiya yawan ayoyi yana zarginsa da tare da yi masa gargadi 2-matsayin dan Adam dan Adam na da w
-
Me zancen Allah Madaukaki yake nufi da cewa: “Yayin da za a tayar da dabbobi”? To shin za a taro dabbobi ne domin a yi musu tambaya?
12295 2012/07/25 Tsohon KalamMa anar tayarwa a luga da kuma a ma ana ta shari a: A ma ana ta luga taro yana nufin a tattara abu waje daya, amma a yaren shari a, yana nufin Allah zai tattara halittu domin ya yi musu tambaya su ba
-
SHIN WAJIBI NE A JI TSORON ALLAH KO KUMA A SO SHI?
16198 2012/07/25 Halayen AikiGwamuwar jin tsoron Allah da kaunarsa, a wasu lokutan kuma kaunarsa kawai, dangane da Allah ba wani al amari ba ne da yake bako, domin shi ya cika dukkanin bangarorin rayuwarmu, amma saboda tsananin b
-
yaya masu tafsiri suka fasara Kalmar ku bugi matanku a cikin ayar nushuz?
12871 2012/07/25 TafsiriA cikin koyarwar musulunci, mata suna da matsayi na musamman, ruwawoyi na manzon Allah da a imam [ a. s ] sun yi bayanin a kan hakan. Ya zo a cikin ruwayoyin mu cewa mata salihai tushe ne na alkhairi
-
Shin zan iya samun dama game da yin wani aikin na biyu bayan wanda nake yi
6593 2012/07/25 Hakoki da Hukuncin Shari'aShari a ba ta hana mutum yai koyi ko ya kware kan wata sana ar ba bayan wacce yake yi ko ya iya ko yin aiki sama da yadda ya saba abin kawai da shari a ta hana kuma take kara tsoratarwa a kansa shi ne