Taskar Amsoshi(MPANGILIO WA KIMAUDHUI:نماز لیلة الدفن (وحشت))
-
Idan ya zama wajibi ne a karanta ayatul-Kursiyyu a sallar firgici to shin za a karanta ne zuwa «العلي العظيم» »Aliyyul Azimi«, ko kuma zuwa fadinsa madaukaki «فيها خالدون» »fiha Khalidun«?
16791 2012/08/27 Hakoki da Hukuncin Shari'aSallar firgici, ko sallar Daren Binnewa, salla ce da ake yin ta ga mamaci a farkon lokacin da aka binne shi, don haka ne ma ake kiran ta da salar firgici, domin yayin da mutum yake barin wannan duniay