Taskar Amsoshi(MPANGILIO WA KIMAUDHUI:جنابت)
-
Ni da matata mun yi jima\'i muna dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
17890 2017/05/20 Hakoki da Hukuncin Shari'aAzuminku ya baci idan ba ku san cewa yin jima i yana bata azumi ba ma ana kun kasance jahilan da ba su san cewa su jahilai ba ne to zai kasance kadai zaku rama azuminku da ku bata shi da jima i bayan