Taskar Amsoshi(MPANGILIO WA KIMAUDHUI:شرایط ازدواج موقت)
-
Ida mutum ya yi wa mace wakilci a auren mutu’a amma bai gaya mata yawan sadakin da mudda (tsawon lokaci) ba, shin auren ya inganta kuwa?
10624 2012/07/25 Hakoki da Hukuncin Shari'aAkwai amsoshi daban-daban tsakanin fatawoyin malamai kamar; AYATULLAHI KHAMNA IY ( MZ ) ; Idan ta wakilta shi a kan komai hatta a sadaki da mudda babu matsala mutukar an cika sauran sharudda k