Taskar Amsoshi(MPANGILIO WA KIMAUDHUI:احکام)
-
Mene ne iyakancin suturar mace gaban muharraminta, kuma mene ne gwargwadon abin da ya halatta ga namiji ya gani a jikin muharramarsa?
27486 2012/07/24 Hakoki da Hukuncin Shari'aKallon namiji ga jikin mace wacce ba muharrama ba haramun ne, ko da nufin ya ji dadi ko bai nufin hakan ba. Amma kallo fuska da hannaye idan ya kasance da nufin jin dadi to haramun ne, sai dai idan ya
-
Shin mata da ba musulmi ba, idan ba zasu yi bayanin sirrin matan musulmi ba, su ma kamar ajnabiyyai ne (ba muharramai ba) garesu?
13768 2012/07/24 Hakoki da Hukuncin Shari'aAn samu ruwaya game da kallon mace wacce ba musulma ba ga mace musulma daga imam Sadik ( a.s ) yana cewa: Bai kamata ba ga mace musulma ta yaye lullubinta a gaban mace bayahudiya ko kirista, domin su
-
Yaya hukuncin Kudin ribar (kudin ruwa) da ake karba daga Bankunan a Daulolin musulunci da wadanda ba na musulunci ba?
19451 2012/07/24 Hakoki da Hukuncin Shari'aFatawar Jagoran Juyin musulunci mai girma sayyid Kham na I game da mu amalar banki a daulolin da ba na musulunci ba ita ce: a- Bayar da Riba garesi haramun ne; Wato karbar dukiya daga bankin a kan c
-
Me ake nufi da Koma wa malami, da koyi?
10224 2012/07/24 Hakoki da Hukuncin Shari'aMarja anci da ma anar kasancewar malami makoma ne shi a karbar fatawa wurinsa a fikihu yana kishiyantar ma anar koyi da malami ne. Domin a ma anar koyi yana nufin wanda bai kware ba kan wani lamari ya
-
Me ake nufi da hukunci da fatawa? Me ye bambancinsu?
11399 2012/07/24 Hakoki da Hukuncin Shari'aFatawa: Ita ce fitar da hukuncin wani lamari a addini ta hanyar koma wa madogarar shari a da amfanuwa da garesu, ta hanyar da aka san ana fitar da hukuncin. Hukunci: Shi ne abin da ake zartarwa ta h