Jumapili, 22 Desemba 2024
Taskar Amsoshi(MPANGILIO WA KIMAUDHUI:صحابه )
-
Duk da samuwar Ayoyi masu yawa na Kur’ani wadanda suke yabon Sahabbai, me ya sa muke ganin ra’ayin shi’a na zargin su?
26202
2019/06/15
صحابه در نگاهی کلی
Mu munyi Imani da saukar Ayoyi masu yawa a kan yabon Sahabbai kuma bamu tsammanin akwai wani Malami na Shi a da yake musun haka sai dai wannan ba ya nufin cewa wadannan daidaikun ko gungun jama u wada
-
Wadannan Baitocin Waka Ammar Dan Yasir Ya Rera A Lokacin Da Ake Aiki Ginin Masallacin Manzo (S.A.W)?
6785
2018/11/04
Ilimin Sira
Allama majlisi a cikin biharu ya rubuta cewa: a lokacin da Manzo s.a.w tare da sahabbansa suka kasance suna gina masallaci sai wana sahabi ya zo wucewa ya tsaba ado yana sanye da tufafi mai kyau a lok
-
Shin Ammar Dan Yasir ya temaka wa Imam Ali (a.s) kan lamarin da ya faru a SaKifa ko kuwa?
3991
2018/11/04
سقیفه بنی ساعده
Mutane da dama sun tafi kan cewa Imam Ali shi ne shugabansu amma yanayin yanda suke yi masa biyayya kuma suka sallam masa ya banbanta babu tantama tun a farko Ammar ya kasance matemaki kuma mabiyu wan
-
Iso in sami masaniya kan rayuwar Mikdadu dan Aswad shin zaku aiko min da halayyar rayuwarsa?
6899
2018/11/04
تاريخ بزرگان
A shekata ta sha shida bayan shekarar giwa aka haifi Mikdadu dan Aswad kuma an san shi da sunan Mikdadu dan Aswad bakinde. Kuma sunan mahaifinsa Amru kuma shi ne mutum na goma sha uku a musulunta ta w
-
Wanene Salmanul Farisi kuma saboda me wasu suka hakaito shi a matsayin marubucin Kur\'ani kuma suka ce shi ne wanda ya zo da shi?
10645
2018/07/07
Sirar Manya
Salman mutumin Iran ne bafarishe wanda ke da dabi a ta neman gaskiya ya tafiye - tafiye wajen neman addinin gaskiya kuma ya gwada addinai daban daban har zuwa lokacin da daga karshe ya karbi addinin m
-
Salmanul farisi da Ammar dan Yasir a lokacin halifancin Umar sun karbi makamin gomnoni, idan har Umar ya kasance wanda ya yi ridda kuma shi azzalumi ne a mahangarsu, to me yasa suka karbi wannan matsayin a lokacin da yake mulki?
12786
2018/07/07
Tarihi
A bisa la akari da bayanai masu zuwa zamu bayanin kuma mu bada amsa kan ma anar mabiya:- Duk da cewa Shi a na da tsokaci kan halifofi amma ba su dauke su a matsayin wadanda suka yi ridda ba kuma
-
Don Allah ina so ku yi min bayanin tarihin rayuwar Arkam dan Abi Arkam a takaice?
4662
2017/06/17
تاريخ بزرگان
Cikakken sunan Arkam dan Abi arkam shi ne: Arkam dan Abi arkam Abdu Manaf dan Asad dan Abdullah dan Umar..... dan lu ayyu bakuraishe bamahzume [ 1 ] babar sa ita ce Ummayatu yar Abdul Harisu daga kabi
-
wanene mu”azu dan jabal?
8552
2016/07/12
صحابه در نگاهی کلی
Mu azu dan jabal dan amru dan ausu dan a izu ane masa alukunya da baban Abdurrahman sannan ya na daga cikin mataimakan manzon Allah { s.a.w } . [ 1 ] mu azu dan jabal tare da mutane 70 na daga ciki
-
menene cikakken tarihin rayuwar sahabi hujr dan Adi (rd) wanda kwanakin da suka wuce wahabiya suka aikata ta”addancin tone kabarinsa a kasar siriya?
8704
2016/07/12
تاريخ بزرگان
Hujr bin Adi Al-kindi; ya na cikin sahabban manzon rahama { s.a.w } sannan bayan wafati ya kasance cikin kebantattun sahabban imam Ali as mai cika alkawali hakika hujr bin adi ya halarci yakokin da im
-
Da”awar shi”a kan riddar sahabban mazon Allah {s.a.aw} bayan wafatinsa da wacce ma”ana sahabban su ka yi riddar? Shin wannan da”awa za ta iya karbuwa kuwa?.
11584
2014/01/27
Tsohon Kalam
samuwar karkata daga nau in bidi a da ridda tsakankanin sashen sahabban manzon Allah { s.a.w } bayan wafatinsa. Na farko: daga mahangar littafai na tushe na al ummar musulmi faruwar hakan wani abu ne
-
Don me ya sa Imam Ali (a.s) ya sanya wa ‘ya’yansa sunayen halifofin da suka gabace shi, tare da kuwa sabawarsa da kin sa gare su?
12496
2012/08/27
Tsohon Kalam
Idan muka koma wa tarihi da littattafansa zamu ga cewa Abubakar dan Ali dan Laila yar Mas ud assakafi, da Umar dan Ali dan Ummu habib, da Usman dan Ali dan ummul Banin ( s ) , dukkansu ya yan Imam Ali
-
A wace huduba amir ya yi maganar maganar danniyar da aka yi masa a halifanci har sau uku da danganen hukuncin zuciyarsa?
11653
2012/07/26
Dirayar Hadisi
Amir ya bayyana tare da bayani wannan cikin huduba ta uku a nahj da aka sani da shakshakiyya, kamar yadda ya zo daga cikinta amma wAllah ( SW ) i ya sanyata inda a karshe yake cewa faufaufau ( haihata
-
Shin Hadisin da ke cewa: ” Abubakar ya haife ni sau Biyu” wanda aka ruwaito daga Imam Sadik (a.s) Ingantacce ne? in ko haka abin yake, to yaya za a yi da Jumlar Kalmomin” Tsatso masu Daukaka, da Mahaifa Tsarkaka, ” wacce ta zo a kan Ma’asumai (a.s) kawai a kebance?
10806
2012/07/24
Tsohon Kalam
Daga cikin Jimillar Akidun Shi a Imamiyya Isna Ashariyya, shi ne cewa su Imamai Ma sumai ( a.s ) ya wajaba su zamo Tsarkakku ne daga Dukkan wasu Sharri, da Sabo. Abun da aka Ambata kuma a cikin wann