Taskar Amsoshi(MPANGILIO WA KIMAUDHUI:برخی صحابیان)
-
Wadannan Baitocin Waka Ammar Dan Yasir Ya Rera A Lokacin Da Ake Aiki Ginin Masallacin Manzo (S.A.W)?
6785 2018/11/04 Ilimin SiraAllama majlisi a cikin biharu ya rubuta cewa: a lokacin da Manzo s.a.w tare da sahabbansa suka kasance suna gina masallaci sai wana sahabi ya zo wucewa ya tsaba ado yana sanye da tufafi mai kyau a lok
-
Iso in sami masaniya kan rayuwar Mikdadu dan Aswad shin zaku aiko min da halayyar rayuwarsa?
6898 2018/11/04 تاريخ بزرگانA shekata ta sha shida bayan shekarar giwa aka haifi Mikdadu dan Aswad kuma an san shi da sunan Mikdadu dan Aswad bakinde. Kuma sunan mahaifinsa Amru kuma shi ne mutum na goma sha uku a musulunta ta w
-
Wanene Salmanul Farisi kuma saboda me wasu suka hakaito shi a matsayin marubucin Kur\'ani kuma suka ce shi ne wanda ya zo da shi?
10645 2018/07/07 Sirar ManyaSalman mutumin Iran ne bafarishe wanda ke da dabi a ta neman gaskiya ya tafiye - tafiye wajen neman addinin gaskiya kuma ya gwada addinai daban daban har zuwa lokacin da daga karshe ya karbi addinin m
-
Salmanul farisi da Ammar dan Yasir a lokacin halifancin Umar sun karbi makamin gomnoni, idan har Umar ya kasance wanda ya yi ridda kuma shi azzalumi ne a mahangarsu, to me yasa suka karbi wannan matsayin a lokacin da yake mulki?
12786 2018/07/07 TarihiA bisa la akari da bayanai masu zuwa zamu bayanin kuma mu bada amsa kan ma anar mabiya:- Duk da cewa Shi a na da tsokaci kan halifofi amma ba su dauke su a matsayin wadanda suka yi ridda ba kuma
-
wanene mu”azu dan jabal?
8551 2016/07/12 صحابه در نگاهی کلیMu azu dan jabal dan amru dan ausu dan a izu ane masa alukunya da baban Abdurrahman sannan ya na daga cikin mataimakan manzon Allah { s.a.w } . [ 1 ] mu azu dan jabal tare da mutane 70 na daga ciki
-
menene cikakken tarihin rayuwar sahabi hujr dan Adi (rd) wanda kwanakin da suka wuce wahabiya suka aikata ta”addancin tone kabarinsa a kasar siriya?
8704 2016/07/12 تاريخ بزرگانHujr bin Adi Al-kindi; ya na cikin sahabban manzon rahama { s.a.w } sannan bayan wafati ya kasance cikin kebantattun sahabban imam Ali as mai cika alkawali hakika hujr bin adi ya halarci yakokin da im