Taskar Amsoshi(MPANGILIO WA KIMAUDHUI:دنیا و زینتهای آن)
-
Shin zan iya samun dama game da yin wani aikin na biyu bayan wanda nake yi
6627 2012/07/25 Hakoki da Hukuncin Shari'aShari a ba ta hana mutum yai koyi ko ya kware kan wata sana ar ba bayan wacce yake yi ko ya iya ko yin aiki sama da yadda ya saba abin kawai da shari a ta hana kuma take kara tsoratarwa a kansa shi ne
-
wadanne hanyoyi da sharuda ne zasu ba mu cikakkiyar damar amfana da dabi’a ta hanya mafi dacewa?
8811 2012/07/25 Halayen AikiBisa la akari da sadanin ra ayi da bambancin makarantu masu tsara wa mutum hanya mai fuska daya -wato karkata ga bangaren jin dadin duniya zalla da watsi da makomar mutum, Ko kuma watsi da ni imomin A
-
Da a ce manufar addini ita ce gina rayuwar duniya da lahira ga mutum, to saboda me muke ganin mutunen da ba su da addini suka fi ci gaba da more rayuwa.
10377 2012/07/25 Halayen AikiMusulunci ya zo ne domin ya kafa dokoki da alakar dan adamtaka. Madinar Manzon Allah ( s.a.a.w ) ta kasance samfuri na al umma mai bin dokoki, ta yanda ta tsara dukkanin alakar dan Adam karkashin inuw