Taskar Amsoshi(MPANGILIO WA KIMAUDHUI:صحابه در نگاهی کلی)
-
Duk da samuwar Ayoyi masu yawa na Kur’ani wadanda suke yabon Sahabbai, me ya sa muke ganin ra’ayin shi’a na zargin su?
26203 2019/06/15 صحابه در نگاهی کلیMu munyi Imani da saukar Ayoyi masu yawa a kan yabon Sahabbai kuma bamu tsammanin akwai wani Malami na Shi a da yake musun haka sai dai wannan ba ya nufin cewa wadannan daidaikun ko gungun jama u wada
-
Shin Ammar Dan Yasir ya temaka wa Imam Ali (a.s) kan lamarin da ya faru a SaKifa ko kuwa?
3991 2018/11/04 سقیفه بنی ساعدهMutane da dama sun tafi kan cewa Imam Ali shi ne shugabansu amma yanayin yanda suke yi masa biyayya kuma suka sallam masa ya banbanta babu tantama tun a farko Ammar ya kasance matemaki kuma mabiyu wan
-
Don Allah ina so ku yi min bayanin tarihin rayuwar Arkam dan Abi Arkam a takaice?
4662 2017/06/17 تاريخ بزرگانCikakken sunan Arkam dan Abi arkam shi ne: Arkam dan Abi arkam Abdu Manaf dan Asad dan Abdullah dan Umar..... dan lu ayyu bakuraishe bamahzume [ 1 ] babar sa ita ce Ummayatu yar Abdul Harisu daga kabi
-
wanene mu”azu dan jabal?
8553 2016/07/12 صحابه در نگاهی کلیMu azu dan jabal dan amru dan ausu dan a izu ane masa alukunya da baban Abdurrahman sannan ya na daga cikin mataimakan manzon Allah { s.a.w } . [ 1 ] mu azu dan jabal tare da mutane 70 na daga ciki
-
Da”awar shi”a kan riddar sahabban mazon Allah {s.a.aw} bayan wafatinsa da wacce ma”ana sahabban su ka yi riddar? Shin wannan da”awa za ta iya karbuwa kuwa?.
11584 2014/01/27 Tsohon Kalamsamuwar karkata daga nau in bidi a da ridda tsakankanin sashen sahabban manzon Allah { s.a.w } bayan wafatinsa. Na farko: daga mahangar littafai na tushe na al ummar musulmi faruwar hakan wani abu ne