Taskar Amsoshi(MPANGILIO WA KIMAUDHUI:فلسفه)
-
Shin namiji na da wani fifiko a kan mace ta bangaren halitta?
8072 2017/05/21 Falsafar MusulunciDa namiji da mace sun ginu ne a kan abu guda kuma sun samo asali daga tushe guda da kuma rai guda. Sai dai alakarsu da juna shine kan kai su zuwa ga kamala saboda haka ba wani hanya ma da za a iya kwa
-
mene ne dalilin haramcin marenan raguna?
8502 2012/07/25 Hikimar Hakkoki da Hukuncin Shari'aAllah madaukaki mai hikima ne, kuma mai hikima ba ya yin wani aiki da wasa da babu hikima, saboda haka ne duk shi a suka yi imani da cewa dukkan hukunce-hukunce suna kasancewa bisa maslaha ne, kuam a
-
Shin hukuncin da namiji ajnabi yake da shi game da mata, shi ne hukuncin Allah game da su, ta yadda zai zama dole sai sun rufe jikinsu yayin yin salla?
9830 2012/07/24 Hikimar Hakkoki da Hukuncin Shari'aBabu wani kokwanton cewa Allah ( s.w.t ) ya san komai, kuma a kowane hali, kuma babu wata ma ana ga boye wa Allah wani abu, haka nan Allah ( s.w.t ) ba shi da hukuncin namiji ajnabi game da mace yayin
-
Mene ne Addini?
12739 2012/07/23 Hikimar AddiniAn yi nuni da ra ayoyi kala-kala masu yawa a addini kuma an yi amfani da Kalmar addini a wurare masu yawa da ma anoni kamar haka: 1. Duk wani imani da wani karfi boyayye na gaskiya ne ko na barna. 2-k