advanced Search
Dubawa
10156
Ranar Isar da Sako: 2012/11/04
Takaitacciyar Tambaya
Shin Mace zata iya yin Limancin sallar jam’i ga mata irinta?
SWALI
Shin Mace zata iya yin Limancin sallar jam’i ga mata irinta, ko kuwa dole ne kowace mace ta yi salla ita kadai?
Amsa a Dunkule

An samu sabanin ra’ayoyi tsakanin malamai maraji’ai game da limancin mace ga mata a sallar jam’I da zamu kawo bayanin kamar haka:

1. Mafi yawan marja’ai sun tafi a kan cewa bisa ihtiyadi wajibi ne limancin mace ga ‘yan’uwanta mata ba ya inganta[1].

2. Wasu kuwa suna ganin ya halatta mace ta yi limancin ga mata[2].

3. Wasu kuwa suna ganin yin limancin mace ga mata karahiya ne in ba a sallar mamaci ba[3].

4. Wasu kuwa suna ganin bisa ihtiyadi mustahabbi wanda zai yi wa mata limanci ya kasance namiji ne[4].

 


[1].  Ayatullahi Gulfaigani (in ban da sallar mamaci); Imam khomain, taudhihul masa’il (hashiya), daga: Banu Hashimi Khomain, sayyid Muhammad Husain, j 1, shafi 791, Daftare Intisharate islami, Kum, Bugu na takwas, 1424 K.

[2].  Marja’o’I bahjat, Khamna’I, makarim shirazi, makarim (bisa ihtiyadi wajibi mace mai istihadha ba ta da hakki ta yi wa mata limancin jam’i); bahjat, Muhammad Taki, istifta’at, j 2, s 293, mas’ala 2618, ofishin ayatullahi bahjat, Kum, bugu na farko, 1428 h.k; Taudhihul Masa’il (hashiya), j 1, s 791, 793 da 811.

[3].  Marja’o’I da suka hada da Safi, khurasani, hashiyar Taudhihul masa’il, s791, wahid Khurasani, Husain, taudhihul masa’il, shafi 286, m 1461, makarantar Imam Bakir (a.s), Kum, na tara, 1428, h k.

[4].  Subhani, Ja’far, risalar taudhihul masa’il, s 297, mu’assar Imam Sadik (a.s), Kum – Iran, na uku, 1429 h.k.


 

TARJAMA YA JAWABU KATIKA LUGHA NYENGINE
Mahanga
Idadi ya maoni 0
Tafadhali ingiza thamani
Imel : Yourname@YourDomane.ext
Tafadhali ingiza thamani
Tafadhali ingiza thamani

MPANGILIO WA KIMAUDHUI

Tambayoyi Masu Fadowa

Mafi Dubawa