Taskar Amsoshi(MPANGILIO WA KIMAUDHUI:فقه)
-
Zuwa wane haddi ne daula (gwamnati) ko doka zasu iya iyakance 'yancin mutum?
9399 2012/07/24 Tsare-tsareAna amfani da Kalmar yanci da ma anoni daban-daban kamar zabi, barin yancin sha awa da makamantansu, sai dai abin da yake ma aunin bincikenmu a nan shi ne abin da ake gani a matsayin yancin dan Adam,
-
mece ce alakar jagorancin malami da jam'iyyu?
6784 2012/07/24 Tsare-tsareKungiyoyin siyasa, da ma anar wasu jam iyyu masu iri-iri akwai su a cikin kowace al umma tun zamanin da. A yanzu ana ganin jam iyyun siyasa a matsayin wani abu na tarayyar mutane da yancin zabe ne. bi
-
Idan an shakkala hukuma da jagorancin malami da kuma zartarwar dokokin kasa karkashin kulawarsa, to bisa la'akari da jagorancinsa maras kaidi da iyaka shin shi malamin zai iya canja wannan dokar ko ya shiga cikin lamarin kai tsayi –ba tare da la'akari da dokar ba- kuma ke nan me ye kimar wannan dokar?
6590 2012/07/24 Tsare-tsareBisa la akari da tambayoyin da suka gabata amsa ta farko da ta biyu zasu kasance kamar haka ne: a- Ba a yi bayani karara ba kan batun rashin shigar malami jagora a cikin doka ba. Don haka idan irin
-
Meye matsayin jagorancin malami a tsarin siyasar musulunci?
7578 2012/07/24 Tsare-tsareA zamanin boyuwar Imam Mahadi ( a.s ) jagorancin malami wani asasi ne tabbatacce kuma doka gama gari ta duniya wacce take daga tsarin siyasar musulunci, kuma matsayin malami dole ne ya kasance a matsa
-
Shin jagorancin malami sakakke ba kuwa yana nufin a yi gaban kansa a hukuma ba ne?
6319 2012/07/24 Tsare-tsareJagorancin malami wani isdilahi ne na fikihu da yake nuni da fagagen aiki da jagoranci da kuma wadanda suke karkashin wannan jagora, kuma babu wata iyaka a wannan fagen. Sai dai wannan ba yana nufin c
-
me ye sharuddan jagorancin malami?
7527 2012/07/24 Hakoki da Hukuncin Shari'aSharuddan asasi na jagoran musulunci sun hada da: ilimi, adalci, ikon tafiyar da al ummar musulmi. Kuma a asalin doka ta dari da tara ta kundin tsarin dokar jamhuriyyar musulunci an yi nuni da wadanna
-
idan mas'alar jagorancin malami tana ganin cewa kafa jagora ne, to me ye gudummuwar mutane a ciki?
7116 2012/07/24 Tsare-tsareDuk da akwai nazarin cewa idan muna son mu sanya dokoki da bai kebanta da wani wuri ko zamani ba, ba mu da wata hanya sai zaben da mutane zasu yi. Kuma akwai hanyoyi biyu da suka shafi sharuddan zab
-
ina aka samo asalin madogarar gabatuwar jagorancin malami
8640 2012/07/24 Tsare-tsareMas alar jagorancin malami a matsayin shugaban al umma a musulunci wani hakki ne da aka sanya shi ga wanda ya kai matakin ijtihadi. Wasu suna ganin lamari ne sabo a cikin fikirar musulunci, sai dai ja