Taskar Amsoshi(MPANGILIO WA KIMAUDHUI:فقه)
-
Shin ruwan maziyyi, waziyyi da wadiyyi najasa ne?
10190 2020/05/19 Hakoki da Hukuncin Shari'aruwan da yake fita daga jikin dan adam idan aka cire Bawali da Maniyyi ya kasu kamar haka: Na daya: Ruwan da yake fitowa bayan bawali kuma yana da danko kadan wanda ana kiransa Madiyyi. Na biyu: Ruwan
-
Ni da matata mun yi jima\'i muna dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
17886 2017/05/20 Hakoki da Hukuncin Shari'aAzuminku ya baci idan ba ku san cewa yin jima i yana bata azumi ba ma ana kun kasance jahilan da ba su san cewa su jahilai ba ne to zai kasance kadai zaku rama azuminku da ku bata shi da jima i bayan
-
Shin a kwai wata madogara ta addini da ke nuna cewa turara kanyen esfand ko harmal na maganin riga kafi daga sharrin hassada?
8294 2017/05/20 Hakoki da Hukuncin Shari'aBa zai yiwu ba ilimin da hankalin Dan Adam su riski wasu tabbatattun abubuwa ba hassada ma na cikin waDancan abubuwan da hankali da ilimi basa iya tabbatarwa alal aKalla hakama kuma hankali da ilimi b
-
Mene ne Hukuncin Karanta Zikirin da a ka Samo Daga Abu-basir a Yayin Tashahud na Salla?
9643 2013/08/15 Hakoki da Hukuncin Shari'aYa zo a cikin muhimman litattafan fiqihu { hukunci } cewa mustahabbi ne a cikin tashahud na biyu karanta wannan zikiri kamar haka: { Bissimillahi wa billahi walhamdulillahi wa khairul asma lilLah, ash
-
shin wasannin motsa jiki a lokaci daya tare da kida {muzik} ya halarta? Shin irin wannan motsa jiki hukuncin su daya da rawa?
10415 2013/08/15 Halayen AikiKida { muzik } da rawa wasu abubuwa biyu ne da suke da hukunci ma bambamcin juna inda alokaci daya mutun zai hada rawa ta haram da kida na haram, to ya aikata laifi { zunubi } biyu ne daban daban a lo
-
A kawo hadisan da suka yi haramta rawa da kuma madogararsu.
15010 2013/08/15 Halayen AikiKafin mu ba da amsar wannan tambayar ya kamata mu lura da wani abu guda mai muhimmanci kamar haka, dan an samu ruwaya daya a cikin litattafan ruwayoyi bai wadata ba wajan kafa dalili da ita ruwayar. D
-
Mene ne feminism? (matuntaka)
11161 2012/09/16 Hakoki da Hukuncin Shari'aFeminism lafazin faransanci ne, kuma kalmace ta asalin yaran latin kamar haka ne ta zo da wani banbanci kadan a wasu yarukan kamar turanci da jamusanci, ana amfani da ita da wata ma ana sananniya femi
-
Me ya sa ake kashe mai ridda a Musulunci? Shin wannan hukuncin bai sabawa 'yanci akida ba?
24265 2012/09/16 Hakoki da Hukuncin Shari'aYin ridda ita ce bayyana fita daga addini, mafi yawanci tana kasancewa ne tare da bada gudum mawar wasu. Horon mai ridda baya game wanda ya fita daga addini amam ya boye hakan bai bayyana shi ba don k
-
Idan ya zama wajibi ne a karanta ayatul-Kursiyyu a sallar firgici to shin za a karanta ne zuwa «العلي العظيم» »Aliyyul Azimi«, ko kuma zuwa fadinsa madaukaki «فيها خالدون» »fiha Khalidun«?
16866 2012/08/27 Hakoki da Hukuncin Shari'aSallar firgici, ko sallar Daren Binnewa, salla ce da ake yin ta ga mamaci a farkon lokacin da aka binne shi, don haka ne ma ake kiran ta da salar firgici, domin yayin da mutum yake barin wannan duniay
-
saboda me ya wajaba a yi takalidi?
7566 2012/07/26 Hakoki da Hukuncin Shari'aHalaccin takalidi na daga cikin lamuran da ke wajabta wa mai yin takalidi ya yi iya kokarinsa a cikin lamarin kuma lalle fatawar mujtahidi ba ta isar wa mai yin takalidi, saboda haka wannan mas alar n
-
Mene ne dangantakar da take tsakanin jibintar malami da kuma komawa zuwa gare shi?
12875 2012/07/26 Tsare-tsareMa anar marja iyya a mahanga ta shi anci Abu ne biyu da a ka cakuda su suka ba da ma an bai daya wato sha anonin ( Bada fatawa ) da ( jibintar malamin ko shugabancinsa ) , Hakika malaman addini masu g
-
Me ye gwargwadon ikon da aka ba wa wilayatul fakih (Jagorancin malami)?
7846 2012/07/26 Hakoki da Hukuncin Shari'aDalilan shugabancin malami ( wilayatul fakih ) suna bayyana cewar, fakihi shi ne wanda yake jagorantar al umma ta musulmi, kuma yake maye gurbin imamai ma asumai ( amincin Allah ya tabbata a gare shi
-
Me ye ma’anar ayyanawa da ma’anar zabi, wanne ne ya dace da wilayatul fakihi (Jagorancin Malami)?
14549 2012/07/26 Tsare-tsareWasu suna kokarin cewa akwai fahimtoci da yawa wajen malaman musulunci game da hukumar musulunci, har ma suna kokarin gina tunanin da ke tabbatar da mahangar tabbatar da shugabancin fakihi ( malami )
-
menene dalili a kan tabbatar shugabancin malami.
17788 2012/07/26 Hakoki da Hukuncin Shari'aAkwai hanyoyi mabanbanta domin tabbatar da shugabancin malami sai dai a nan za mu isu da ambaton dalilai guda biyu na hankali da na ruwaya domin tabbatar da ita. Dalili na hankali: Hankali ya
-
Saboda Me Dukkanin Malamai Ba Su Kebanci Lamarin Shugabancin Malami Da Wani Fasali Ma Musamman Ba, Kuma Ba Su Yi Bayanin Dokokin Ko Kace Sharadan Wannan Shugabancini Ba?
8614 2012/07/26 Hakoki da Hukuncin Shari'aWasu daga cikin malamin ba su yi babi ko fasali na musamman ba ga wannan lamarin saboda suna ganinsa abu mai saukin ganewa, wanda kuwa ya sallama a kan sa, kuma babau bukatar yin bahasi domin tabbatar
-
Mene ne hukuncin wasa da tsintsaye a musulunci?
8896 2012/07/25 Hakoki da Hukuncin Shari'aShi wasan a kan kansa ba haramun ba ne, sai dai idan yakan cutar da mutanen da ke kusa ko na nesa kamar makoci yakan samu hukunci daban kamar yadda malamai masana tunanin dan Adam suka fada cewa ya ka
-
Shin zan iya samun dama game da yin wani aikin na biyu bayan wanda nake yi
6643 2012/07/25 Hakoki da Hukuncin Shari'aShari a ba ta hana mutum yai koyi ko ya kware kan wata sana ar ba bayan wacce yake yi ko ya iya ko yin aiki sama da yadda ya saba abin kawai da shari a ta hana kuma take kara tsoratarwa a kansa shi ne
-
duk da cewa mace zata iya shiga cikin majalissar kwararru ta zaben shugaba, shin zakuma ta iya zama shugaba?
7413 2012/07/25 Tsare-tsareMajalissar kwararru ta zaben shugaba ta hada fakihai { wato masana a cikin fikhu } a cikin dokokin tsarin mulkin na jamhuriyyar musulunci ta iran a bisa doka ta 107, ya tanadi zabe wanda a keyi duk ba
-
Yaya tsarin mazhabobin sunna hudu yake a wajan ma’abotansu ahlus sunna, kuma a yaushe aka rufe kofar ijtihadi?
18467 2012/07/25 Hakoki da Hukuncin Shari'aMusulmai tun bayan tafiyar manzon allah ( s.a.w ) sun rabu zuwa bangarori biyu; a- bangaren farko sun tafi kan cewa za a dogara da ahalin gidan manzo ( s.a.w ) da komawa zuwa gare su wajan ilimin fi
-
Ina son a kawo min hadisai da dama da ke Magana kan alakar da ke takanin mace da namijin da ba muharraman juna ba
12830 2012/07/25 Hakoki da Hukuncin Shari'aAlaka tsakanin wadanda ba muharramai ba na da fadin gaske wannan ba kokwanto a cikinsa duk da cewa wannan tambaya ba kai tsaye take nuna wace irin alka kake nufi ba maganar da ka yo na da harshen damo
-
Mene ne sharuddan da ke sa wa Rana ta tsarkake kasa da gini?
7984 2012/07/25 Hakoki da Hukuncin Shari'aRana na daya daga masu tsarkakewa kamar yadda ya zo a fikhu, yadda rana ke tsarkake gini da kasa kuwa; ka da a samu tazara tsarkakakkiya tsakanin zahirin ( doron ) kasa da bayanta ( cikinta ) ko kuma
-
Ida mutum ya yi wa mace wakilci a auren mutu’a amma bai gaya mata yawan sadakin da mudda (tsawon lokaci) ba, shin auren ya inganta kuwa?
10649 2012/07/25 Hakoki da Hukuncin Shari'aAkwai amsoshi daban-daban tsakanin fatawoyin malamai kamar; AYATULLAHI KHAMNA IY ( MZ ) ; Idan ta wakilta shi a kan komai hatta a sadaki da mudda babu matsala mutukar an cika sauran sharudda k
-
Idan akwai dige-dige a wani bangare na fatar mace shin za a iya kawar da ita ta hanyar na’ura tare da sanin mijinta?
7820 2012/07/25 Hakoki da Hukuncin Shari'aRa ayoyin wasu malamai daga muraji an taklidi a kan mas alar kawar da wannan ta hanya hasken wuta ( radiation ) su ne kamar; AYATULLAHI SYSTANY ( MZ ) Idan cikin ba zai haifar da kallo ko sha
-
Mene ne hukuncin tsare mage domin tseratar da ita daga halaka ko shiga cututtukan da yanayin wajan zama kan iya jawo mata?
6271 2012/07/25 Hakoki da Hukuncin Shari'aAYATULLAHI KHAMNA IY ( MZ ) Idan tsaretan shi ma zai cutar da ita bai halatta ba MUKARIMUSH SHYRAZY ( MZ ) Idan babu makawa sai an tsare ta babu laifi MAHDY HADAWY ( MZ ) Idan za
-
Ku gaya mana wani hadisi game da iyakokin lullubin Mace
12226 2012/07/24 Hakoki da Hukuncin Shari'aAyar 31 daga Surar Nur da ruwayoyi masu yawa sun kawo lamarin hijabi lullubin mata da yadda yake, yayin da Allah madaukaki yake cewa: ( Surar Nur: 24: 30-31 ) Ka ce wa Muminai maza da su runtse da
-
Mene ne iyakancin suturar mace gaban muharraminta, kuma mene ne gwargwadon abin da ya halatta ga namiji ya gani a jikin muharramarsa?
26967 2012/07/24 Hakoki da Hukuncin Shari'aKallon namiji ga jikin mace wacce ba muharrama ba haramun ne, ko da nufin ya ji dadi ko bai nufin hakan ba. Amma kallo fuska da hannaye idan ya kasance da nufin jin dadi to haramun ne, sai dai idan ya
-
Shin mata da ba musulmi ba, idan ba zasu yi bayanin sirrin matan musulmi ba, su ma kamar ajnabiyyai ne (ba muharramai ba) garesu?
13504 2012/07/24 Hakoki da Hukuncin Shari'aAn samu ruwaya game da kallon mace wacce ba musulma ba ga mace musulma daga imam Sadik ( a.s ) yana cewa: Bai kamata ba ga mace musulma ta yaye lullubinta a gaban mace bayahudiya ko kirista, domin su
-
Yaya hukuncin Kudin ribar (kudin ruwa) da ake karba daga Bankunan a Daulolin musulunci da wadanda ba na musulunci ba?
18678 2012/07/24 Hakoki da Hukuncin Shari'aFatawar Jagoran Juyin musulunci mai girma sayyid Kham na I game da mu amalar banki a daulolin da ba na musulunci ba ita ce: a- Bayar da Riba garesi haramun ne; Wato karbar dukiya daga bankin a kan c
-
Mece ce mahangar mafi yawan malamai game da jagorancin malami bayan babbar boyuwar Imami?
8417 2012/07/24 Hakoki da Hukuncin Shari'aSama da shekaru dubu ne malaman shi a suke yin bincike kan mas alar jagorancin malami, wasu kamar abussalah halbi, da ibn idris hilli, sun yi bayani dalla-dalla game da sharuddan malami mai maye gurbi
-
Me ye mafi dadewar madogarar jagorancin malami da ake da ita?
7124 2012/07/24 Hakoki da Hukuncin Shari'aMafi dadewar madogara game da wilaya ko jagoaranicn malami da muke da ita sun hada da littafin Mukni a na sheikh mufid ne, ya kawo wannan bahasi a babin umarni da kyakkyawa da hani ga mummuna a matsay
-
Me ake nufi da Koma wa malami, da koyi?
9838 2012/07/24 Hakoki da Hukuncin Shari'aMarja anci da ma anar kasancewar malami makoma ne shi a karbar fatawa wurinsa a fikihu yana kishiyantar ma anar koyi da malami ne. Domin a ma anar koyi yana nufin wanda bai kware ba kan wani lamari ya
-
Me ake nufi da hukunci da fatawa? Me ye bambancinsu?
10987 2012/07/24 Hakoki da Hukuncin Shari'aFatawa: Ita ce fitar da hukuncin wani lamari a addini ta hanyar koma wa madogarar shari a da amfanuwa da garesu, ta hanyar da aka san ana fitar da hukuncin. Hukunci: Shi ne abin da ake zartarwa ta h
-
Me ake nufi da Ci gaban al’umma a cikin siyasar musulunci?
10649 2012/07/24 Tsare-tsareCigaba da wayewar al umma yana daga cikin isdilahohin da suka yadu a cikin tunanin yammacin duniya da malam palsafar siyasar yammacin duniya da aka yi masa fassarori mabambanta daga cikin bayanai da a
-
A zaben jagora malami ba kai tsaye ba akwai matsalar kai-kawo, to yaya za a warware wannan?
7260 2012/07/24 Tsare-tsareA yanzu haka a jamhuriyyar musulunci ta Iran ana ayyana yan takarar majalisar Khubrigan ta hannun shura Nigahban ne. To akwai batun sukan cewa Jagora shi ne yake ayyana yan shura Nigahban, su kuma suk
-
iyakokin daular musulunci zuwa ina ne a fikirar siyasar musulunci?
22951 2012/07/24 Tsare-tsareMusulunci yana da kalmomi da suka hada da kasa da kuma yanki da al umma. Kasa a tunanin fikirar musulunci wuri ne guda daya, kuma dukkan iyakokin da ake da su ba su da wani tasiri wurin rusa kasancewa