Jumapili, 22 Desemba 2024
Taskar Amsoshi(MPANGILIO WA KIMAUDHUI:مفاهیم قرآنی)
-
Wadanne ayyuka ne masu janyo tafiyar da kyawawan ayyuka a dukkanin ayoyi da ruwayoyin nan?
12209
2012/07/25
Halayen Aiki
Ayoyin kur ani da hadisai masu daraja sun yi bayanin zunuban nan masu janyo tafiyar da kyawawan ayyuka da cewa su ne zunubai masu wargaza aiki kuma su bata shi ( aiki ) . kuma hakika kur ani da ruwayo
-
wadanne hanyoyi da sharuda ne zasu ba mu cikakkiyar damar amfana da dabi’a ta hanya mafi dacewa?
8810
2012/07/25
Halayen Aiki
Bisa la akari da sadanin ra ayi da bambancin makarantu masu tsara wa mutum hanya mai fuska daya -wato karkata ga bangaren jin dadin duniya zalla da watsi da makomar mutum, Ko kuma watsi da ni imomin A
-
Shin halittar Annabi Isa (a. s) ba tare da Uba ba, ba za a kidaya shi a matsayin abu ne mai babbar kima ba, kuma fifiko ne? to idan haka al'amarin yake, me yasa wannan fifikon bai samu ba ga mafi daukakar halittu ba, wato Manzon mafi girma, Annabi Muhammad sallal lahu alaihi wa alihi wa sallam. ?
48781
2012/07/25
Tsohon Kalam
Duk da yake Annabin Musulunci wanda shi ya fi girma, shi ne mafificin Annabawa, kuma mafi daukakar daraja, to amma wannan Hususiyar tasa ( wato girman da ya kebantu da ita ) bai zamo wajibi ya zamo do
-
me ya sa Allah madaukaki ya bayyana mata da cewa su wasu halittune da suke girma cikin kawa?
8029
2012/07/25
Tafsiri
Ayar da ta zo cikin tambaya, tana bayani ne a kan tunani da akida na kafiran jahiliya da suke cewa yaya mata ya yan Allah ne. Allah madaukaki a cikin wadannan ayoyin ya yi amfani da dalillai wadan da
-
miya sa Allah madaukaki bayan siffar sa ta rahama {arhamar rahimin} kuma a lokaci daya yai ummarni da hukunci wanda zai iya kaiwa ga kisa {kamar kisasi, yanke hannu da kafa,}?
10789
2012/07/25
Tafsiri
Idan muka lura da ayoyi da ruwayoyi da suka zo za mu fahimci cewa Allah madaukaki bayan siffofi na mai rahama mai jinkai { rahmanin rahim } alokaci daya kuma ya na da siffofi na tsanani da fushi; ma a
-
a cikin aya ta 54 sura ta ali imran idan Allah ya daukaka mabiya annabi Isa a kan kafirai har zuwa tashin kiyama. Don haka sai mu tsabi addini annabi Isa domin mu daukaka a kan kafirai?
16692
2012/07/25
Tafsiri
Akan ayar da aka yi tambaya a kan ta, akwai bayanai da mahanga da ra ayoyi da dama da aikiyi bayani a kai sai mu za mu yi nuni ne da wasu kawai. 1. abun nufi da mabiya Isa, su ne mutanen manzon Alla
-
Ta yaya Mutum zai iya samun ikon fassara Mafarki?
44217
2012/07/25
Dirayar Hadisi
Mafarki wani al amari ne dake faruwa ga dukkan mutane ( a cikin barcinsu ) a tsawon rayuwarsu. Sai dai har yanzu malamai ba su iya samun cikakkiyar saninsa ba da yadda yake faruwa. Al kar ani mai gi
-
Ni saurayi ne kuma a yanzu ina da bukatuwar in san mene ne rayuwa da hadafinta.
17945
2012/07/25
Dirayar Hadisi
Akwai nassoshi masu yawa da suka zo a cikin koyarwa da dokokin musulunci wadanda suke nuni da hadafin rayuwa da cikakkiyar manufarta. shi Kur ani Mai girma yana daukar cewa manufar rayuwa ita ce: baut
-
Idan aka yi la’akari da ka’idar cewa duniya ba ta zama ba tare da hujjar Allah madaukaki a cikinta ba, shin wane ne hujja a tsakanin lokacin hawan saman annabi Isa (a.s) da lokacin tayar da annabi (s.a.w) ?
14954
2012/07/25
Tsohon Kalam
Yana inganta a samu tazara a tsakanin annabawa masu shari a, wato a aiko wani annabi kafin shekara dubu, sai wani annabin ya zo bayansa acikan shekara dubun, kuma wannan mas alar ba ta warware hadisan
-
mene ne ma’anar Takawa?
16147
2012/07/25
Halayen Nazari
Takawa wani karfi ne cikin ruhin mutum mai tsawatarwa da hana shi aikata ayyukan kuskure, kamalar takawa na kasancewa in an hada da nesantar abubuwan haramun, kamar nesantar shubha. Kuma ita Takawa ta
-
Da a ce manufar addini ita ce gina rayuwar duniya da lahira ga mutum, to saboda me muke ganin mutunen da ba su da addini suka fi ci gaba da more rayuwa.
10376
2012/07/25
Halayen Aiki
Musulunci ya zo ne domin ya kafa dokoki da alakar dan adamtaka. Madinar Manzon Allah ( s.a.a.w ) ta kasance samfuri na al umma mai bin dokoki, ta yanda ta tsara dukkanin alakar dan Adam karkashin inuw
-
me ake nufi da rayuwar addini? Shin akwai karo-da-juna tsakaninta da rayuwarmu ta yau da kulum?
13755
2012/07/25
Halayen Aiki
Da zamu koma ga Kur ani mu tambaye shi kamar haka: - Me ya sa aka halicci aljannu da mutane? Kur ani zai ba mu amsa cewa: Ban halicci aljannu da mutane ba face sai don su bauta mini 1 Sai mu sake yi
-
Shin shedan na da zuriya, kuma shin su ma la'anannu ne?
9760
2012/07/24
Tafsiri
Hakika shedan na da zuriya kuma su ma la anannu ne kamar yadda yake la ananne, domin su ma bisa hakika sun bi tafarkin sa kuma sun yi riko da hanyarsa da salonsa wajen batarwa da kokarin kautarwa daga
-
tare da waiwaya zuwa cewa wani sashi daga cikin ayoyin Kur’ani mai girma sun ambaci cewa an halicci Adam amincin Allah ya tabbata a gare shi da bakar turbaya tsakudaddiya, to shin shi bakar fata ne.
8830
2012/07/24
Tafsiri
Kur ani ya zo da salon bayani kala-kala dangane da halittar Adam amincin Allah ya tabbata a gare shi wanda za a iya fahimtar cewa halitta Adam amincin Allah ya tabbata a gare shi ta kasance bisa wasu
-
Shin Shedan (Iblis) daga mala'iku yake ko aljanu?
26823
2012/07/24
Tafsiri
Akwai sabani mai yawa kan cewa shedan aljani ne ko mala ika, da mahanga daban-daban. Asalin wannan sabanin yana komawa zuwa ga halittar annabi Adam ( a.s ) ne yayin da Allah ya ba wa mala iku umarni
-
Shin hukuncin da namiji ajnabi yake da shi game da mata, shi ne hukuncin Allah game da su, ta yadda zai zama dole sai sun rufe jikinsu yayin yin salla?
9828
2012/07/24
Hikimar Hakkoki da Hukuncin Shari'a
Babu wani kokwanton cewa Allah ( s.w.t ) ya san komai, kuma a kowane hali, kuma babu wata ma ana ga boye wa Allah wani abu, haka nan Allah ( s.w.t ) ba shi da hukuncin namiji ajnabi game da mace yayin
-
Ku gaya mana wani hadisi game da iyakokin lullubin Mace
12167
2012/07/24
Hakoki da Hukuncin Shari'a
Ayar 31 daga Surar Nur da ruwayoyi masu yawa sun kawo lamarin hijabi lullubin mata da yadda yake, yayin da Allah madaukaki yake cewa: ( Surar Nur: 24: 30-31 ) Ka ce wa Muminai maza da su runtse da
-
Ku Malamai Kuna Cewa Addini Yana Tabbatar Da Hukuncin Hankali, Saboda Haka Ana Iya Dogara Da shi, To, Idan Al’amarin Haka Yake, Ke nan Zamu Samu Amsar Cewa Muna Iya Yin Hukunci Da Hankalin Mu Kawai? Kuma Shin Tun A Farko Ma Mene Ne Muhimmanci Ma’ana, Da Wajabcin Takalidi?
8744
2012/07/24
Sabon Kalam
Hankalin Da Shari a Take Tabbatar Da shi, Ba Shi ne Wannan Hankali Na Lissafi Wanda Yake Tunanin Maslaharsa Kawai ba, Wanda Ako Yaushe Muke Amfani Da shi, Ko Da Yake Shi ma Shari a Tana Tabbatar Da sh
-
Da ‘A ce an Kaddara ma wani Mutum ya Mutu a cikin wata Duniya ta daban, to shin a Kasa Za a Tashe shi A Ranar Kiyama?, ko kuma Yaya abun yake?
19619
2012/07/24
Tsohon Kalam
Game da Tayar da Wanda ya Mutu a cikin Wata Duniya ta Daban ba wannan Duniyarmu ta Kasa ba, ya Wajaba da Farko mu san cewa ita Kasar da za a Tada Mutane a Cikinta ta Bambanta, Bambanci mai Girman Gask
-
Dan Da Ma’aurata Biyu Musulmi Suka Haifa, Shin Shi A Gabar Farko Shi Musulmi Ne Ko Kuma mutum Ne Kawai?
9057
2012/07/24
Tsohon Kalam
Mutumtakar Mutum A Tare Da Samuwar Sa Take, Ta Yanda A Dukkan Yanayi Ba Zai Yiwu A iya Raba Ta da Shi Ba, Sabanin Shi Musuluncinsa shi Ba a Danfare Da Samuwarsa yake Ba, Sai Dai Zuwa yake Yi, Wato zam
-
su wane ne zuri’ar yajuj da majuj? Ya karshen su ya zamo? Wane mataki Zulkarnaini ya dauka a kan su?
19777
2012/07/24
Tafsiri
Tarin ayoyi na Kur ani da Attaura da kuma bayanan tarihi a kan yajuj na nuni da cewa wannan a umar ta rayu ne a yankin arewacin asiya sai dai sun ta kai ma yankin kudu da yamma hare hare masu tsanani.
-
Shin mata da ba musulmi ba, idan ba zasu yi bayanin sirrin matan musulmi ba, su ma kamar ajnabiyyai ne (ba muharramai ba) garesu?
13474
2012/07/24
Hakoki da Hukuncin Shari'a
An samu ruwaya game da kallon mace wacce ba musulma ba ga mace musulma daga imam Sadik ( a.s ) yana cewa: Bai kamata ba ga mace musulma ta yaye lullubinta a gaban mace bayahudiya ko kirista, domin su
-
a mahangar Kur’ani mene ne bambanci ibilis da shaidan?
12414
2012/07/24
Tafsiri
A bisa ayoyin kur ni mai girma ibilis yana daya daga cikin aljanu, saboda yawan ibadar shi ya zamo daga cikin mala iku, amma bayan Allah ya halicci Adam sai aka umarce shi da yi wa Adam sujada amma ya
-
a kan matan aljanna {hurul'in} shin mata zasu samu hurul'in ka yi bayani?
19203
2012/07/24
Tafsiri
Daya daga cikin ni imomin ubangiji a ranar lahira ga wadanda suka yi imani da kyakyawan aiki shi ne sakamako da aljanna da ni imomin ta. Ba bambanci wuri shiga aljanna tsakanin mace da namiji daga cik
-
mece ce mahangar musulunci a kan samuwar halittu masu rai a sauran duniyoyi?
10774
2012/07/24
Tafsiri
Akwai tunanin cewa a cikin sauran duniyoyi shin za a samu halittu masu rai ko hankali, daya daga cikin tambayoyin da dan Adam ke neman bayanin su, amma har yanzu bai samu ba. Wasu bayanai a Kur ani na
-
Nawa ne adadin ‘ya’yan Adam da Hawwa?
20781
2012/07/24
تاريخ بزرگان
Babu wani ra ayi mai karfi kamar yadda ya zo a cikin abubuwan da suka faru a tarihi masu yawa game da adadin ya yan Adam ( a.s ) , don haka ne muka ga sabani mai yawa da ra ayoyi mabambanta kan sunaye